FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · RAYUWA TA BY MOM TEEMAH
*RAYUWA TA*2 sex and RomanticMOM TEEMAH CEPAID BOOK 500 only Via7076653702Khadija Umar Abdullahi OpayShaidar biya07076653702بسم الله الرحمن الرحيمDaga nan ajin mu kawai na wuce har malamin mu ya shigo nayi sallama na wuce can karshen ajin dama a can na saba zama shiyasa bana gane komai nadai iya rubutu da karatu shima na hausa amma maganar turanci ko zo in kashe ki bazan iya fada ba ke ko zagina kikayi bansan kinayi ba wai kunu a wani gida.Mariya Ahmad itace take zaune a kusa dani ba wata hira mukeyi ba kasancewar banida son mutane abinda na saka a gaba shine kawai in tara kudi Mama taji dadi .Kallon tsaf tayi min tayi wata karamar dariya sannan tace sannu Sumy ya aka baro principal din? Kallon ta nayi da sauri saida.hantar ciki na ta kada ta kula da yanayi na tayi saurin dafa kafadata tace ke karki wani damu ki kwantar da hankalin ki kafin ke nice nake zuw...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.