RAI DA SOFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

RAI DA SO

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.

More from @kwalisa

Sample · Fita ta 1

                MARIYAWata tsohuwar motar tasi tana tafiya da qyar kamar wacce ake turawa da hannu tana tittilar da hayaqi ta salansal kamar ana gobara ta tsaya a qofar wani munafikin lungu, bata jima da tsayawa ba wata figaggiyar tsohuwa ta buxe qofar gaba na motar ta fito tana faman tsane gumi da wani yanqwananen tsuma.A lokacin qofar baya na motar ya buxe wasu samari biyu suka buxe qofar gidan baya suna muzurai da idanunsu, basu yi wata-wata ba suka kamo qugun wani figagen matashi da yake faman fizge-fizge yana sambatu shi kaxai.Figaggiyar tsohuwar ta buxe jakar dake hannunta ta zaro wata yanqwananiyar naira xari biyar ta miqawa mai motar cikin tsiwa tace masa.“Malam yi maza ka bani canji, na bar wajen nan tun kafin mutane su soma xebo qasa suna yiwa motar atule” Ta zunvura baki gaba.Direban ya yi gaggawar amsar xari biyar xin ya zaro wata naira...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play