BA SO BANE?Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

BA SO BANE?

  • 1views
  • 23chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

✍️ Author | Hausa Novelist 📖 Ina rubuta labaran soyayya, rayuwa & ƙalubale ✨ One story at a time

More from @hafsatwaziri1122

Sample · Chapter 1

*** SO BANE.Story📃 writingbyHafsat waziriDasunan Allah mairahama maijin ƙai Page1Slowly driving motar ya yi parking cikin wani babban Company. Ƙarar tsayuwar motar ce ta jawo hankulan mafi yawan jama'ar da ke tsaye a wajen. Ya koma kan motar, saboda kyau da haɗuwarsa. Ma'aikata, masu gadi da masu zirga-zirgar da ke wurin suka tsaya son ganin mamallakin wannan haɗeɗɗiyar motar. Wasu ma'aikata da ke tsaye a can gefe su uku, ɗaya daga cikinsu da shi ma ya ke cikin masu kallon motar ya taɓa abokinsa da ke gefensa ya ce, "Kai, Habu, ka ga wata arniyar mota?"Wanda aka kira da Habu ya ɗaga kai ya ga motar, sai kuma ya juyo ya jingi na da motar da ke bayan sa, ya ce, "To ni Adamu menen ne haɗi na da wata mota? Ka bar ni na ji da abin da ke damuna dan Allah."Adamu ya kalle sa shi ma da ɗan damuwa a kan fuskarsa ya ce, "Allah dai yasa yau kam a...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters23
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play