FreeArewaPen original
MAƘOFTAKA DA ALJANU
- 1views
- 17chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey Besties, it's your girl Khadeejah Bint Ismail, I goes by the name Deejasmah writer. I am a Nigerian writer, storyteller and advocate. My craft found me when I was just a lonely, clueless girl with many stories to write. I don't just write, I craft dreams, imaginations and mem...
Sample · MAƘOFTAKA DA ALJANU 1
Khadeejah Bint Ismail (Deejasmah) & Ameenah Abubakar Ƴandoma CHAPTER 1 Bismillahir Rahmanir RahimDare mahutar rana, inda duk wata kujiba-kujibar rana kan ƙare sai hutu da kuma jiran ranar da ke biye. A duniyar mutane ko ba a faɗa maka ba ka san lokacin hutawa ne da bacci, musamman a lokutan da sanyin watan Nuwamba ya kawo kai yana kai harin sumame ga gidaje da gangan jiki kar ma wainda ke cikin fadama su ji labari. Ko'ina ka bi zaka ji tsit sai kururuwar da sanyin kan yi idan tana wucewa a sarari, wanda hakan ke ƙara tausar ka ka shige cikin bargo don neman sukuni. Nana ma na ɗaya daga cikin mutanen da sanyi kan takura sosai, hakan ya sa tun farkon dare take maƙale cikin bargo tana sake jan shi jikin ta don ji take yi bai ishe ta ba. Ji tayi ana sallama a ƙofar ɗakin ta wanda haka nan ya haifar mata da faɗin ƙirji ba kuma na komai ba sai na tuna bata rufe g...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.