FreeArewaPen original
Ɗan fari
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Ni ce Zulfa'u Sa'eed Ibrahim wacce aka sani da (Matar Sayyadee), marubuciya mai ƙoƙarin amfani da alƙalami wajen faɗakarwa, ilmantarwa da nishaɗantar da masu karatu ta hanyar labarai masu taɓa zuciya da rayuwar yau da kullum. Alƙalami, ya fi takobi!
Sample · Introduction
[6/7, 6:34 AM] Rahamanatu: 🦜 *D'AN FAARI*🦜 ( _THE FIRST BORN_) *PAID BOOK*🤧 _TRUE LIFE STORY__Story and written_ *ZULFA'U SA'EED IBRAHIM* ( _MATAR SAYYADEE_)☀️ *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION*☀️ ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*)💪🏻 _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them.__ALHAMDULILLAH!_ _BAYAN KAMMALA *SAI A LAHIRA*, NASO IN D'AN JE HUTU KO NA WATA D'AYA NE, AMMA WANNAN LABARI DAKE MAK'ALE A ZUCIYATA YANA KUMA TAB'A ZUCIYATA YA SA NAJI SAM BA ZAN IYA D'AUKAN WANNAN HUTU BA HAR SAI NA KAMMALA RUBUTASHI DA IZININ UBANGIJI MAHALICCIN MU_ _DUK WANDA YAJI SUNAN NOVEL D'INNAN, KO KUMA INCE DA YAWAN MUTANE ZA SUYI TUNANIN SHIRME DA SHIRIRITA CE IRIN NA D'AN FAARI WANDA SAM BA HAKA BANE. LABARI NE ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.