FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hola🙋 I don't even know much about myself but: I'm an English and Hausa author which means you'll find books in both languages on my profile. I love reading and writing. I love chocolates... If you wanna be friends with me get me one. Blue is my favorite color,... Nothing is as ...
Sample · 01
*DAƊIN ZAMA🍁*Book 1 Saliha Ahmad Na'ibi *Seemahwrites**Women of Words Writers*#THE TRIO OF TALES(Three minds, Three stories, One journey) *Disclaimer: Ban amince a sauya min littafi ta ko wace irin siga ko a ɗaura min a wani channel na youtube ba tare da izini na ba, yin hakan babban kuskure ne kuma zai sanya na ɗauki tsatstsaurar mataki domin haka a kiyaye*_Any resemblance to any figure or event, deceased or living is purely coincidental_*Special thanks to* Addah Ramlah (Mai dambu)Lubna Sufyan Sanah S matazu And my pen sisters Janafty and Maryamkitty💕*Sincerely, To Aunty Hauwa Yarima. Allah ya so ki da rahamar sa🤍*بسم الله الرحمان الرحيم*Ga wanda ya rayu a cikin kalamaina tun kafin na rubuta, wanda ya kasance tsakanin kowani layi na wannan labari. My dear Brother Muhammad Inuwa Ahmad, wanda Allah ya jarabta da nakasar kurmanta ba don bayi ƙaunar sa ba. You’...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.