FreeArewaPen original
BURIN ZUCIYA(Short Story)
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am so proud to be a hausa writer.
Sample · BURIN ZUCIYA Chapter 1
*BURIN ZUCIYA ❤️*Arewapen@ayshadansabo©️ Ayshat Ɗansabo 📚Ina mai farawa da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai. *Free page 1* Wata baƙar mota ce ta tsaya daidai gate ɗin wani gida.Kallo ɗaya za ka yi wa gidan ka gane cewa gida ne na masu rufin asiri ne gwargwadon hali.Ko da motar ta tsaya,sai da aka shafe tsayin mintuna biyar kafin murfin motar ya buɗe.Wata kyakkyawar budurwa ce ta fito sanye da hijab,wanda ya ɓoye asalin ƙirar jikinta da Allah Ya yi mata.Sai kyawun fuskarta kaɗai zan iya misaltawa.Sosai take da kyau duk da kasancewarta baƙar fata,irin wadda turawa ke kira da black beauty.Shigewa tayi cikin gidan kai tsaye,yayin da motar ta juya ta bar layin baki ɗaya.Da sallama ta shiga cikin gidan mai ɗauke da ɓangarori biyu madaidaita; ɓangare guda na mahaifinsu ne,sai ɗayan na mahaifiyarsu wanda yake haɗe da ɗakunan su a ciki.A babban falon ta ajiye jakar da take rataye a k...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.