FreeArewaPen original
MIJIN ƘANWATA(ƘADDARATA).
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*MIJIN KANWATA..*!_(k'addarata)_****:Jamilaumar315**Mallakar:Janafty❤️**DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI SALATI,GAFARA DA RAHMA SU TABBATA GA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD SALLALAHU ALAIHI WASALLAM DA IYALANSA DA SAHABBANSA**Warning:*_Using Any part of This book or making Audio without the permission of the Author is prohibited__*SADAUKARWA: Gareku yan Amana MASOYANA masu bibiyar labaraina da Masoyana masu Siyan labarai na musamman masoyana da suka taru wajen nuna min kauna da soyayyah wajen siyan duka littafaina Wannan labarin gabadaya Sadaukarwa ne gareku gabaɗayanku*_*Bojuwa herbs**By**Surayya Dee.*****.**Sanyi flusher!* *Yana wanko dukkan sanyin mara, mahaifa Har ma da jijiya.**Tasirin da karfin maganin sanyinmu ya wuce misali don kuwa duk wacce ta siya sai ta dawo ko ta turo wasu*. *Alhamdulillahi Allah ne ya yi mana.**Tightening set na hade mace ta dawo zamzam tamkar yar budurwa, kuma babu na insert a cikin park din*.*Tasirin magani idan andafa tamkar yankan wuka ne shiyasa kazar sababi da ciccibin garari na Surayya halin yau suke da kyau da tasirin gaske a jikin mace.**Muna da gimbiyar zabuwa da tattabarun alheri.**Akwia packages na mussaman ga amare, uwargida, zawarawa da masu jego.**Tuntubeta a wannan lambar*******Don samun ingantattun kayan gyara da babu algush.**Nation wide delivery*.*REPOSTING, BAN KUMA TAƁA KO HARAFI ƊAYA A CIKIN LABARIN BA.**Page 1**KADUNA..*_Area:Anguwan Dosa da misalin Karfe bakwai da Rabi 7:30am na Safiyar Ranar Talata_Safiya ce sosai ta yadda gilmamar ababen Hawa suka yawaita akan Shararriyar Titin kwaltan na anguwan Dosa kama Daga yan makaranta,Dake saman abun hawa Adaidaita zuwa kan wadanda ke tafiya akasa Da kuma wadanda iyayensu suka Daukosu Domin ijiyesu a mkaranta kafin su wuce wajen aiki Harda ma wadanda Direbobin Gidansu ya"yan masu Hali suma ana ta Kiciniyar kai su makaranta da kuma ma"aikata masu zuwa aiki harda masu dawowa sai Titin ya cika Glowslow yadan karu Fiye da in Rana ta Daga Kowa ya tafi Sagban gabansa.Acikin masu Dawowa Daga wajen aiki Cikinsu Harda SUNAIMA ABDU DATTI ma"aikaciyar Lafiya ce Nurse Datake aiki a Asibittin Barau Dukku Dake nan kaduna Kusan Shekaru biyu da suka gabata.Tana Cikin adaidaita wace ta Hayo Daga Bakin asibitin Tun bayan Fitowarta Tun jiya da Daddare tatafi aikin Dare gareta ma"ana Call sai yau da safe da Masu aikin Safe suka zo suka Mika musu aikin kana su kuma suka yi sallama dasu suka nufo Gida acikin yan"uwan aikinta Mata dukkansu Matan aure ne da ya"yansu ita kadai ce bata taba aure ba Wasu mazajensu ke zuwa Daukansu Wasu kuma kannensu ko kuma Direban mazajen nasu Daga ita sai Sister Aneesa kadai Masu adaidaitan Kofar asibitin suka Haddace Yanayinsu Saboda Tsabar iya kwarewa ahawan adaidaitan Sister Aneesa matar aure ce ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.