💦BARIKI TAFI GIDA 💦Free

ArewaPen original

Non-fictionFreeOngoing

💦BARIKI TAFI GIDA 💦

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1️⃣

💦BARIKi TAFI GIDA💦writer✍️ Aisha yakubu  AhmadBismillahir rahmanir raheem 💧page1️⃣ASHNAH POV……. Zaune take tayi tagumi ta kurawa jaririyar da take hannun ta idanu tana zubar da hawaye, tayi nisa a cikin tunanin da take yi , dan tayi nisa acikin tunani wanda batasan lokacin da hawaye yake zubowa daga idonta bah, tana tuna baya, kuka ta sake fashe wa dashi, tana cewa me yasa , me yasa Ahmad ya mata haka , me ta masa da ta chan chan ci wulakanci , indai wannan ce soyaya to bata fatan ta sake soyayya a rayuwarta, tama cikin wannan tunani aka banko kofar dakin da take zaune, “ ina  kike mara mutunci “ wani mutumi ya fada wanda a shekaru ba ze wuve shekara 47 ba , amma saboda wahalar rayuwa idan ka ganshi zaka yi tunanin ya bawa shekara 50 baya. Dogo ne ba laifi fari ne sol kana ganinsa kaga mahaifin yarinyar da take zaune tayi tagumi tana zuba kuka , “ baba da...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium2
06

Chapter6️⃣& 7️⃣

Premium
Updated a month agoAvailable now
07

Chapter 8️⃣&9️⃣

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play