Labarin kukan zuci yana da abin tausai' takasance marainiya Allah ya jarabe ta da cuta, gashi basu da kuɗin magani sai wani bawan Allah ya taimaka masu ya masuFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

Labarin kukan zuci yana da abin tausai' takasance marainiya Allah ya jarabe ta da cuta, gashi basu da kuɗin magani sai wani bawan Allah ya taimaka masu ya masu

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 2

KUKAN ZUCI.....🥲**2026*nanamaryama*Free book**Page 3&4*Ya ce "mama nayi maki alƙawari zata warke in sha Allah"!           Ohh Allah ya taimake mu dai abinda muke fata ya kasance ɗin Ɗan nan' mungode Allah ya saka da alheri...     Kidaina godemin saboda kin zama tamkar uwa a gareni ina jikin kamar "Ummi na ne shine dalili kinga ko ai ba zaki gode ma Ɗan ki ba sai dai ki bashi umarni ko Mama?''       Haka ne kam "Muhammad Allah ya maka albarka ta faɗa tare da goge ƙwallar dake idonta "....            Magungunan aka ɗaura ta saboda cutar batai tsanani a jikinta' Alhamdulilah tana samun sauƙi ba laifi tunda yanzu zata ji alamar tana jin fitsarin sakamakon a baya bata ji sai dai taga tana yin sa!           Zaune take hannun ta ɗauke da kofi sai maganin dake hannun hagu ta riƙe taki sha......a karo na uku  Mama ta ce" Humaira ya kamata ki maida hankali ki sha fa haba kinfi minti 30 riƙe da abu ko sai na ɗura maki ne?''             Uhmm "Mama wallahi maganin Ɗaci ne dashi Allah nagaji da sha ta idasa faɗa tare da zuba maganin cikin bakin ta tana ya mutsa fuskar ta''          Minti uku da gama shan maganin Dr ya shigo hannun sa ɗauke da kular abinci sallama ɗauke a bakinsa yana zama kusa da Mama.....da murmushi ta amsa mashi tare da faɗin ina su Hajiya?    Alhamdulilah tana gaida ku' tace gashi ya faɗa tare da miƙa mata kular da ya shigo da ita....... A'a wannan daɗi haka Muhammad ina zamu kai shi hidimar zatai yawa fa Allah, ga ɗawainiyar asibiti ga ta abinci da yawa abin ai...            Ai kaganta nan yanzu muka gama diramar shan magani da ita!        Kallon ta yai tare da faɗin tunda baki san magani duk zan mai da makisu allura kawai....            A'a yaya don Allah 🥲zan ci-gaba da sha daga yau abani wani ma nasha yanzu ' zan sha dagaske nake maka yaya tana maganar tana kuka kamar wadda aka ce an mata mutuwa!     Daga shi har Mama dariya suka mata tare da mata woning idan har bata san allura dole ta rinƙa shan magani kam..      ★★             ★    ★★Agogon da ke manne a bangon ne ya buga ƙarfe biyu na dare tana zaune kan dadduma ta gama sallah, tare da addu'ar Allah ka shirya "Yusuf shi da mahaifinsa a kan abinda suke su gane ba dai-dai bane" fatan dai su gane gaskiya gaskiya ce karya karya ce, lazimi take Kofar Palo ɗin aka turo tana zaune tana kallo dai Yusuf ne shi da abokin sa ya sha yai makas abin shi har ya kasa gane gida shi ne ya shigo dashi' da sauri ta tashi ta kamo hannunsa tare da faɗin ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play