MATAR ALIYU (The Upside Of Down)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MATAR ALIYU (The Upside Of Down)

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

I'm writer ✍️✍️✍️

More from @aishaangel

Sample · Chapter 1

💨 *MATAR ALIYU...* 💨The Upside Of DownBy Aysher AngelPage 1Free page*Where Romance Meets Chaos....**Alhamdullilah I'm Back....✍️✍️✍️✍️**Matar Aliyu, The Upside Of Down paid book ne, zaku samu complete ɗinsa akan naira dari shidda 600, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, evidence of payment via *** *** or MTN card/VTU/MTN transfer to ****Murmushi ne kwance akan fuskarta yayinda jirgin helicopter yake yawo dasu a saman ruwan mai kyawun kallo, hasken rana wanda ya haske ta cikin ruwan ya ƙara bashi yanayi mai kyau, hannunsa rike da hannunta, babu zato babu tsammani taji ya saki hannunta ya wurgar da ita waje ta kofar jirgin dake a bude, tayi ihu amma sautin engine ya danne muryarta ihunta banza, idanunta a waje na matuƙar mamaki a yayinda komai yake dawo mata a kai tiryan-tiryan, tana witnessing abun da zata kira da lokacinta na karshe a rayuwa.Wannan shi ake kira makashinka yana tare da kai, tana mashi kallon marar wayo ashe wasa yake da ita? Shin tare da wa ya kulla wannan mugun shirin na ganin bayanta? Tun yaushe ne take mashi kallon biri yake mata kallon ayaba? Shin akwai saka hannun danginta a ciki? Ko kuma shine kadai ya kulla ya aiwatar. Wadannan sune tambayoyi da suke fal a ranta yayinda take tunkarar abun da zata kira da lokacinta na karshe a rayuwa, hawaye suna fita daga idanunta.Ta faɗa a cikin ruwan mai matuƙar sanyi, tayi iyakar ƙoƙarinta ta hanyar amfani da dukkanin karfinta domin ta cimma saman ruwan amma jikinta yayi mata nauyi, tana nutsewa a ruwan tana kokowa da lumfashinta tana hango jirgin helicopter din da ya juya yana mai nisa wa ganinta har ya ɓace mata, ta lumshe idanu tana nutsewa zuwa kasan ruwan.*****Karim Lamido, Jihar Taraba.Aliyu jiya ya dawo daga aikin hidimar kasa da yayi a jihar katsina, yayi kewar kogin garinsu ya fito da safe yana tafiya a gefen ruwan yana jinsa a matuƙar nishadi na kallon ruwan da yadda igiyar ruwan take kaiwa da komowa, yana tunawa da abubuwa da yawa da suka faru a lokacin yarinta.Abu ya hango daga nesa kwance a gaɓar kogin, mace ce kwance, da sassarfa ya ƙarasa ya kamata yana girgizata, bata lumfashi ya danna hannunsa akan cikinta domin fitar da ruwan da ta sha, tari tayi ta feso da ruwa, ta bude idanunta a hankali ta ɗaura a kansa, "Aliyu," ta kira sunansa.Aliyu ya shiga matuƙar rudani, bai santa ba, bai taɓa ganinta ba, amma ya aka yi tasan sunansa har ta kirashi dashi, ganin yana ɓata lokaci kuma tana da buƙatar taimakon gaggawa, ya dauketa ya kama hanyar gida yana tafiya yana sauri-sauri gudu-gudu, ya kwantar da ita a daya daga cikin bukkokin dake a gidan.Nene ta biyoshi da sauri tana tambayarsa abun da ya faru. "Na ganta ne kwance a gaɓar kogi tana da sauran lumfashi amma tana buƙatar taimakon gaggawa domin ceto rayuwarta."Ya juya ya fita tsakar gida, ya bata...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium19
02

2

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
03

3

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
04

4

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
05

5

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
06

6

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
07

7

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
08

8

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
09

9

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
10

10

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
11

11

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play