FreeArewaPen original
KAIFI ƊAYA
- 1views
- 91chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Nana Aishatu by name. I never wanted to be famous i only wanted to be great!!📚✍️
Sample · 01
KAIFI ƊAYA.... _A story of scandal, sacrifice and a love that refused to break, a love that says am still here._NAUMMI A'ISHADA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAI1****Room 204 (A'isha specialist Hospital), a saman ƙofar ɗakin akwai nameplate wanda aka rubuta shi da kalar ruwan zaiba rangadaɗaɗau Dr. Mimi B. Muhammad MBBS, FMCOG, a cikin office din teburi ne guda ɗaya dake dauke da stethoscope yashe kamar mataccen miciji,patients file a gefen dama sai medical journals a ɓarin hagu kusa dasu wani framed ne dake dauke da hoto yana kallon ƙasa gefen shi littafi mai tsarki izu sittin ne ƙanana gwanin burgewa cikin gidansu,kujeru guda biyu gaban teburin, kujerar zaman ta lanƙaye da white coat dinta yayinda wani taftekeken window yake bayan kujerar wanda kana iya hango ƙaton lambun cikin asibitin da ko yaushe ke kaɗo iska mai daɗi mai kunshe da ƙamshin tsirrai da ciyayi yana kawowa cikin office din amma hakan baya hana ƙamshin antiseptic da mint gum bayyanuwa kowanne lokaci she told patients "fresh air helps healing" but she never opened it for herself,a jikin bango medical certificates dinta ne kakkafe tare da wani babban frame a jiki an rubuta "sometimes the doctor needs healing too". A hankali ta yunƙura ta tashi daga kan kujerar da take zaune wacce ke dauke da tarin tulin takardu da files na marassa lafiya bisa kan teburinta, wani ɗan ƙaramin katako ajiye akai sannan sunanta maƙale jikin katakon inda aka rubuta Dr Mimi Basheer Anda, ji take kamar ta ɗora hannu a kai saboda tsananin damuwa da baƙin cikin da take ciki, bata san ta fara zagaye cikin office din nata ba saboda tana cikin duniyar tunani, fargaba da kuma alhini ga tarin takaici da ya cika kwanyarta da kuma zuciyar ta baki ɗaya. Jikin teburinta taje ta tsaya ta dafa shi kanta na kallon sama, sanye take cikin bakar doguwar riga abaya wadda ta dace da jikinta, kanta ta saka dan ƙaramin farin hijabi amma duk da haka bai ɓoye tulin gashin da ya lullube goshinta ba baki sidik dashi, fara ce amma amma ɗau ba saboda wani irin kala fatar ta take dashi kamar gyadar da ta soyu (roasted groudnut), her eyes deep brown, tired but sharp like a surgeon's scalpel, she didn't wear makeup to hide she wore it like armor, madaidaiciya ce wurin tsayi da yanayin jikinta matsakaiciya dan bata cikin sahun masu kiba haka kuma bata cikin sahun sirara sai dai ta kirar jikinta tana da kiba ta kirjinta da kuma hips dinta dan tamkar tayi ciko sai dai kallo daya zaka yi mata ka gane natural halitta dinta ce haka a ƙalla zata kai shekaru 32 to 33 but her beauty didn't shout it whispered,she wasn't "pretty" she was presence, the type of woman who walks into a room and the air adjusts, Mimi's beauty was the kind that heals others, even when she was breaking. Tana jin lokacin da aka bude kofar office din nata aka shigo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.