TA SILAR KAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

TA SILAR KA

  • 1views
  • 12chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

TA SILAR KA 1&10*_DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI INA GABATAR MUKU DA LITAFINA MAI SUNA TA SILAR KA      *_By ummulkhairi murtala (reeeyarh)_* *_ zaku iya following Instagram page dina ko ku turo mini dm ta *** ta wannan number ***Ko kuyi following page dina a Arewabooks Reeeyarh or *** Reeeyarh.*_Ina fatan yadda na fara lafiya, Allah yasa  na gama lafiya 🙏🏻🙏🏻_*MARUBUCIYAR *RAYUWAR DU’A**BLIND LOVE **ABLAH**_BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM*_Page 1Ayra baza ki fada mini ba waya miki ciki, shiru tayi yace who the fuck own this yana nuna cikin ta, kuka take sosai tana girgiza mishi kai tace papa I’m sorry but I can’t say it, jiri ne ya dauke shi yayi kokarin faduwa da sauri tayi kanshi yayi saurin daga mata hannun.   Zama yayi yana zubar da hawayen masu zafin gaske a hankali ya furta mena miki ayra mai yasa zaki saka mini da haka nawa kike ayra you’re just 20 ayra, ayra na raine ki tun kina karama na baki tarbiya ayra maiye ban miki ba banyi aure ba duk dan na kula daku arya mai yasa ita yayar ki bata saka mini da wannan ba mai yasa ayra kuka yaci karfin shi duk da English yake magana.   Yarinyar daya kira da ayra wace su biyu ne a palon ce taje ta durkusa gaban shi tana kuka sosai tace papa forgive me please please papa i don’t know this will happen papa i try to tell you when it happens but I’m afraid I’m afraid papa and i can’t tell you who owns the pregnancy.     No ayra you have to please ayra tell me kai take girgiza mishi ya zuciya yace than live my house ayra I can’t sat with you da wannan abun kunyar i can’t just live my house, papa i said get out ya nuna mata hanyar fita daga palon, tashi tayi a hankali ta fita daga palon.   Compound din gidan ta kalla wanda a kalla masu aikin gidan sunyi 50 gida ne babba ga uban sojoji duk da bashi bane first gate ba kana ganin gidan kasan mamallakin shi ba karamin mai kudi bane duk da ba shine first gate ba amma akoi fili sosai a compound din gidan ga masu aiki nata kai kawo.  A hankali ta taka har zuwa wani part din da bashi da nisa da wancan wanda da alama mallakin baban ta ne tunda ta fara tafiya gaida ta ake wani central palo ta shiga babu kowa kai tv dake aiki ga wani sanyi ac amma kota kota bata jin sanyin dake rasa jikin ta, baban palo ne tsarare wanda gaba daya komai na ciki fari ne fasss yake a gare.  Wani corridor ta nufa inda ya sada ta da wani hamshakin palon wanda kyawun shi bazai rubutu ba ana ta huce wata matata kalar bene ta huce sama nan ma wani palon ne mai zaman kanshi wani corridor ta shiga ana ta shiga wani daki da kana ganin shi kasan ai mallakin shi yarinya ce.  A hankali ta shiga ta fara karewa dakin kallo kafin ta huce cloth set ta fara fuddo kayan ta tana jerawa a ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters12
premium10
03

Chapter 3

Premium
Updated 24 days agoAvailable now
04

Chapter 4

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
05

Chapter 5

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
06

Chapter 6

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
07

Chapter 7

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
10

Chapter 10

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
11

Chapter 11

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
12

Chapter 12

Premium
Updated 23 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play