FreeArewaPen original
Yarima Amir
- 1views
- 42chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
YARIMA AMIR ByRashma *Gargaɗi.* Ban yarda wata ko wani ya sauya min labari ba ta ko wace siga banyarda ba. بسم الله الرحمن الرحيم🆓p 1 Babban masallacin juma'a cike yake da jama'a manya mutane da sarakuna daban_daban gaba ɗaya masallaci ya ɗauki shiru bakajin komai sai sautin muryar malam Sagir yana huɗuba cike da kamala da harshe mai sauƙi yake huɗubar har ya kammala aka tada sallah bayan angama sallar juma'a aka fara shirin ɗaurin auren da ya tara wasu daga cikin mutanen inda malam Sagir ya ɗaura auren Amar da amaryarsa Ayra ya rage ɗaurin aure ɗaya wanda dangin amaryar ne basu ƙara so ba haka aka zauna jiransu gashi ana ta kiransu basu ɗaukar waya hakan ya matuƙar ɓata ran mai martaba amma kamilalliyar fuskar sa ta ɓoye ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.