FreeArewaPen original
Farautar Mutunci
- 1views
- 8chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
FARAUTAR MUTUNCIMarubuciya:Nai’ma Sulaiman Daƙayyawa (Oum Fatayat)Page: 1Matsakaicin gida ne mai cike da kayan alatu. Ƙamshin tuturaren wutar da ya mamaye ko ina na layin, da yake cikin unguwar Badiko dake Jihar Kaduna ne yasa Mahmud ƙara tsunduma cikin shauƙi, da ƙaunar Nuri don ya san tabbas wanna ƙamshin daga gidansa yake fitowa.A hankali ya cigaba da tuƙi yana lumshe idanu, zuciyarsa tana alla-alla ya ƙarasa gidan, don yin tozali da ruhin rayiwarsa, sannu a hankali har ya ƙarasa. Dakiɗo mai gadi ne ya buɗe gate ɗin gidan da sauri, cikin nutsuwa Mahmud ya tura kan motar farfajiyar gidan.A tsaye take ta sha doguwar rigar shadda wanda ta ji ɗinkin surfani, ta naɗe hannayen ta a kan ƙijinta, taku ta fara sannu a hankali kamar mai tausayin ƙasa, fuskarta cike da fara’a ta nufi inda Mahmud ɗin yake tsaye kamar wanda aka dasa shi.Hannayensa ya buɗe, alamun ta taho,tana tq kwanta a cikin ƙir...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.