FreeArewaPen original
Halimatus’sadiya (sakayya)
- 1views
- 14chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Dialogues
Assalamualikum warahamatullahi ta’ala wa barakatuhu. Dukkan godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai mabuwayi mai girma da daukaka da ya bani basiria da hikima wurin rubuce rubuce da kuma taimakon sa na rubuta littafai kamar su NURUL QALBI💖, RUMAISA MILHAN, HAALIN RAYUWA da kuma KAZAFI. Yanzu kuma zan rubuta wanna littafin mai suna HALIMATUS SADIYAH(Sakayya). Wannan labarin kirkiraren labari ne wanda yake isar da sako ga al’umma akan duk abin da ka yi zaka ga sakayya sharri aw Khairi. Duk abinda mutun ya shuka shi zai girba. Sannan cutawar da dangi miji suke yi wa sirikan su bayan sun manta su ma mata ne haka zalika suna da ya’ya mata. Lastly ina mika sakon godiya ta ga yan'uwa da abokai da suke kara min kwarin kiwa wurin rubutu da sauran al’amuran yau da kullun. Sisters of Jannah🌹🥀 bazan manta da kuba countless grateful to you. Allah ya kara shige mana gaaba ya kuma hada mu a...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.