RAUNIN RAYUWAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

RAUNIN RAYUWA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

RAUNIN RAYUWA NaRukayya Ibrahim Lawal (Ummu Inteesar)AREWA WRITERS ASSOCIATION Godiya; Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijina makaɗaici wanda ya ƙaga halittata ya azurta ni da baiwa da hikimar shirya saƙona a bayanance ta yadda zan isar da saƙona a fayyace, ga masu gani har ma da waɗanda suke a kurumce, saƙon ya zaga ko'ina ya yi bayanin rayuwarmu a al'adance.Tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta annabin ƙarshe kuma shugaban manzanni ubangiji ka yi aminci ga iyalan gidansa da sahabbansa da waɗanda suka maye musu bisa koyarwarsa har zuwa kanmu.Gargaɗi; Wannan labarin ayananne ne ban rubuta don cin zarafin wani ko wata ba, idan ka ga abin da ya yi kama da rayuwarka to arashi aka samu, haka nan ban yarda a yi amfani da labarin ba ta kowacce siga ba tare da amincewata ba.Sadaukarwa: Na sadaukar da wannan shafin ga ƙungiyata mai albarka wato Arewa writers Asso...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play