FreeArewaPen original
EELHAM🌹
- 1views
- 54chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hausa Novel writer
Sample · EELHAM
{🌹EELHAM🌹}Story and written........✍️ By (Rabe'arh wakili)Episode 1 📲 بسم الله الر رحمن الر حىمDa sunan Allah Mai rahma Mai Jin Kai Yah allah yadda na fara wannan littafin cikin Koshin lafiya allah ka bani iKon kammalawa cikin Koshin lafiya Ubangijin mu Allahu ka bani daman da ikon rubuta alkhairi🤲Ina yiwa ɗaukakin Musulmai na duniya Barka da sallah fatan munsha ruwa lfy Allah ka karɓi ibadun mu yah ubangiji Allah kasanya mu cikin yantattun bayin ka Allah kasa munyi ibada karbabbiya Allah ka ƙara maimaita mana Amin ya arrahman rahimin 🤲 A hankali nake tafiya Ina zagaye gari Dan in dauko maku labari,haka nayi ta lulawa ina kalle kalle, ban ankara bah naji ana ta faman fadin minna²wai Ashe har na iso tashan mota ban sani bah, Aiko banyi Wani Tinani bah na afka ciki dan naje na dauko maku ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.