PART  1  AI A JIKIN LEDAR BIREDIN AKWAI LAMBAR WAYAR SHI🤣 FATIMA DAHIRUFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

PART 1 AI A JIKIN LEDAR BIREDIN AKWAI LAMBAR WAYAR SHI🤣 FATIMA DAHIRU

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Littafan marubuciyar 1-RU'DANI 2-BABBAR HUJJA 3-KWATAR KAI 4-RAYUWAR SUBAI'AH 5-MISTER MASHI 6-WATA SAKAYYAR.... 7-KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 8-ZUWA LEGOS BA KAJIN TURANCI WATA LUKUTAR MASIFA CR 9-A GASKIYA WASU 'YAN UWAN SUKE BAYAR DA KAI. 10-YO WA YA'KI BANZA ...

More from @fatimadahirufuntuwa

Sample · PART 1 AI A JIKIN LEDAR BIREDIN AKWAI LAMBAR WAYAR SHI

PART  1  🤣🤣AI A JIKIN LEDAR BIREDIN AKWAI LAMBAR WAYAR SHI🤣🤣    Haihuwa ce akayi mana a Kano, d'iyar wata 'kanwar maman mu.   Duka  'yan uwa da dangi muka had'u muna muhawarar yadda wannan tafiya zata  kasance, ga rashin kud'i, kowa sai zullema tafiyar yake, wannan yace " ba shida kudi-wannan yace "Ai haihuwar ta ta farko dashi akaje suna.   'Karshe dai kowa ya kawo uzurin shi aka rasa masu zuwa, daga 'karshe dai aka yenke shawarar ni inje, tunda ban ta'ba zuwa ba kuma banda nauyin kowa.   Haka aka had'a gudummuwa mai d'ari biyar mai d'ari uku, aka tattaramin abinda zan kaima mai jego, a haka dai tafiya ta dawo kaina.       Zuwa can  'kanwa ta Shamsiyya ta ce  "Ah! Ke kad'ai zakije suna, aiko zaki ci dad'i, don waccen haihuwar ta farko da tayi mukaje suna mu uku daga ni sai Asiya sai Raulatu ai ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0
01

PART 1 AI A JIKIN LEDAR BIREDIN AKWAI LAMBAR WAYAR SHI

Free sample
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play