PART 1 😯KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA?😯Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

PART 1 😯KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA?😯

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Littafan marubuciyar 1-RU'DANI 2-BABBAR HUJJA 3-KWATAR KAI 4-RAYUWAR SUBAI'AH 5-MISTER MASHI 6-WATA SAKAYYAR.... 7-KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 8-ZUWA LEGOS BA KAJIN TURANCI WATA LUKUTAR MASIFA CR 9-A GASKIYA WASU 'YAN UWAN SUKE BAYAR DA KAI. 10-YO WA YA'KI BANZA ...

More from @fatimadahirufuntuwa

Sample · PART 1😯 KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 😯

KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA?     Wannan tambayar da taita yawo a social media ta sa na tuno da wani labari daya faru a kaina, wasu shekaru can baya da suka wuce.     Yaro na ne ya fara rashin lafiya, zazza'bi haka da ciwon kai, aka bashi magani tsawon kwana biyu, jiki dai yana nan, sai aka kaishi kyamis, aka fara yi mashi allura, tsawon kwana uku, ciwo dai sai gaba yake, anata jiran sau'ki shiru.     Bayan yayi sati d'aya kwance, ciwon yaci jikin shi sosai, don har ma kanshi da harshen shi ya kare, baya iya magana, komai ma bai san yanayi ba, a lokacin yaron bai wuce shekara bakwai ba.    Da jiki yai zafi, sai mukace to a tafi asibiti, duk a tunanin mu idan akaje Asiti gado za'a bamu saboda yanayin yadda jikin yaron yayi sanyi.   Innar mu ta d'auki yaro ta goya a baya, zuwa can bayan azahar sai gata ta dawo, wai basu ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0
01

PART 1😯 KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 😯

Free sample
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play