FreeArewaPen original
ƘUNCINA
- 1views
- 35chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
✨*ƘUNCINA* ✨ *By* *KANSA'U BELLO* *(OUM FATIMA)* *PAGE 01* *BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHEEM**SHIMFIƊA* *AURE!!!* Aure yana daga cikin Umarnin da Allah da Manzonsa suka umarce mu muyi, sai dai yana da kyau mu sani cewa Allah daya umarce mu muyi aure shi yake da ikon tsara mana lokacin yin sa. Domin kuwa ko wane bawa yana da ƙaddararsa wacce take rubuce a cikin allon ƙaddararsa tun lokacin da aka aka halicce sa, komai da zai gudana a rayuwarsa rubutacce ne tun daga lokacin da za'a haife ka, shin musulmi ne kai ko saɓanin haka, zaka yi auren ko a'a, lokacin auren, lokacin haihuwa da dukkanin abinda zaka gudanar har ka koma ga Mahaliccinka. Sai dai muna mantawa da cewa duka wannan ɗin tsarin Allah ne, idan Allah ya yiwa yarinya jarabawar jinkirin aure shike nan sai a tsangwame ta a ri...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.