Dokin ƙarfeFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

Dokin ƙarfe

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Basic Midwifery Student, Muslim, Lifelong Learner, Compassionate, Respectful, Dedicated to caring for others and growing every day.

More from @fatimakabir588

Sample · Page 1

‎Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh ‎Bayan gaisuwa mai yawa tare da fatan alkairi,masu saurare da masu karantawa barkan mu da sakeh kasan cewa a cikin sabon littafin mu mai suna Gaskiya dokin ƙarfe labari mai cike da dunbun tausayi,kaddara,cin amana,zalunci,tauye hakki da kuma zallar soyayya.Kundin beenarh 🩸🩸‎Toh yanzu littafin namu zai fara ‎‎Bismillahir Rahamanir Rahim da suna Allah mai rahama mai jin kai.‎Page 1‎A hankali motar ta fara shigowa layin,har izuwa kofar gidan alh adamu tare da ita akwai convoy na motoci kimanin guda uku cikin isa yasa driver din shi ya fara danna order,cikin kidima baba musa (mai gadi)ya fito da sauri dan gudun kar yayi laifi dan ya riga da yasan alh ja'afar ne kanin alh adamu.‎Barka da zuwa yallabai an zo lafiya.baba musa ya fada cikin dar din zuciya.‎Wani kallon banza yayi mashi irin baima san dashi a gurin ba.direct parking lot suka ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play