FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Littafan marubuciyar 1-RU'DANI 2-BABBAR HUJJA 3-KWATAR KAI 4-RAYUWAR SUBAI'AH 5-MISTER MASHI 6-WATA SAKAYYAR.... 7-KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 8-ZUWA LEGOS BA KAJIN TURANCI WATA LUKUTAR MASIFA CR 9-A GASKIYA WASU 'YAN UWAN SUKE BAYAR DA KAI. 10-YO WA YA'KI BANZA ...
Sample · MISTER MASHI PART 1
🌺🌺🌺MISTER MASHI🌺🌺🌺 NAFATIMA DAHIRU FUNTUWA BINTAPage 1 2026 *** Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga mahaliccin Sammai da 'Kassai, wanda cikin ikon shi da yassarewar shi ya nufe mu da ganin wannan sabuwar shekara, Allah ina 'kara godiya a gareka da ka bani aron numfashi da lafiya har na cimma wannan lokaci, ya Allah ka 'karfafa min gwiwa ta, ka tsarkake min tunani na, ka bani ikon rubuta Al-kairi wanda mutane zasu amfana dashi, ka hanani rubuta abinda zai zama sharri ga Al-umma. Masoya na ina yi mana barka da sabuwar shekara🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 Tattare takardun dake gaban Master Mashi yayi, cikin ladabi ya ce "Ranka shi dad'e, game da tsari...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.