ƙunchi , soyyaya, farincikiFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

ƙunchi , soyyaya, farinciki

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 2

ƳAR MAKAHONASA'ADATU KARAYE(MRS FAISAL)PAGE 2 ««Tafiya take cikin sauri sabida makarar da tayi na islamiyya, tasan yau kam zata sha rashin mutuncin prefect, dan suma ba wani santa sukeba ita fa dama ta saba da kiyayyar da mutane suke nuna mata tako ina makarantar boko, islamiyya uwa uba kuma gida mama kande ta uzzura mata. islamiyya ne kaɗai take ɗanjin nasu saffa! saffa! suma dan ana faɗakar dasu ne da abun da zasuyi mata saiya fi haka.Shi ma isalamiyyar kamar mujiya haka take rayuwa a cikin dalibai, saida Allah ya taimaketa aka kawo wata sabuwar zuwa ta dinga shisshigewa Fatima.Amma Fatima samm'' bata san tana kulata sabida ita gani take kamar cutar da ita zatayi, saboda bata taba ganin wanda yayi ma ta irin wannan shisshiginba kamar ita.A cikin ranta tana faɗin wannan sabuwar zuwan anya kuwa tasan koni wacece da take yimin irin wannan shisshigin haka.Suma yan makaranta haka suke cewa ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play