KWATAR KAIFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

KWATAR KAI

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Littafan marubuciyar 1-RU'DANI 2-BABBAR HUJJA 3-KWATAR KAI 4-RAYUWAR SUBAI'AH 5-MISTER MASHI 6-WATA SAKAYYAR.... 7-KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 8-ZUWA LEGOS BA KAJIN TURANCI WATA LUKUTAR MASIFA CR 9-A GASKIYA WASU 'YAN UWAN SUKE BAYAR DA KAI. 10-YO WA YA'KI BANZA ...

More from @fatimadahirufuntuwa

Sample · KWATAR KAI PART 1

🌿🌿🌿KWATAR KAI🌿🌿🌿                 NAFATIMA  DAHIRU FUNTUWA  BINTAPAGE  1🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿***      "Assalamu Alaikum."    Yayi sallama, tare da d'age labilen d'akin; ya shiga.         Tana zaune bisa kujera, ta amsa mai babu yabo babu fallasa, ya samu wuri ya zauna gefen ta.         Tayi mai wani irin kallo, shima ya kalleta, sannan ya sadda kanshi  'kasa,  ya ce      "Suwaiba yaya dai?"        Ta ce "Dame fa??"         Ya ce "Nagane kinayi min wani irin kallo, kamar kinga mara gaskiya."           Ta 'kara maida hankalinta sosai akan shi,  ta ce   "Yo ai gani nayi ka shigo d'akina a yanzun,  kuma ni ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium2
03

KWATAR KA PART 3

Premium
Updated a month agoAvailable now
04

KWATAR KAI PART 4

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play