FreeArewaPen original
KADDARAR SOYAYYA
- 1views
- 11chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"I'm blessed by Allah" ***,*** Tiktok, Ayeshatu Yahaya Aliyu ***, Ayeshatu yahaya Facebook, Ayeshatu Yahaya Aliyu
Sample · KADDARAR SOYAYYA ( THE DESTINY OF LOVE)
CHAPTER ONE GIDAN ALFARMA (THE Mansion) Iskar sanyi tana kadawa a hankali yayinda haskin rana yake ratsawa tamanyan tagogin wani katafarin gida.wannan ba gida bane na kowa babban gida ne mai ciki da kayan alato da kyau, duk Wanda yashigo cikinsa zai gane mai gidan mutum ne mai mutukar Arziki This was the home of a wealthy man who had built his fortune through hard work and determination A tsakiyar babban falon gidan, anajin karar gudun yara da dariyarsu. "Miemi! kijirani mana!sadiq yayi ihu yana gudu a bayanta. Miemi ta juya tana dariya.tanada kyakkyawar fuska mai ciki da nutsuwa, amma wannan lokacin tana cikin farin ciki "you're to slow,sadiq! You can't catch me." Sadiq yana kara gudu yana murmushi. "One day, I will win this race.just wait and see" Duk da cewa sun tashi cikin gata Miami bay...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.