FreeArewaPen original
Miji goma(ba uba goma ba ne)
- 1views
- 32chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*MIJI GOMA...* _(BA UBA GOMA BA NE)_ SADIYA ABDULRAZAƘ*Ƴan magana dai sun ce "Miji goma ba uba goma ba ne" Shin kun yarda? Sannan mene ne hikimar wannan maganar? Kun yarda da ingancinta? Ta kai a kafa hujja da ita a ƙi zaman aure?* MarubuciyarZUCIYAR MACEWUTAR ƘAIƘAYIDA WALAKIN...WANI AURENIYA RUWAMATAR SHIGE. da sauransu*FIRST CLASS WRITERS* PAGE 1 Dare mahutar bawa, ta wata fuskar kuma rigar mugu, lokacin da dubban mutane suke samun damar ajiye haƙarƙarinsu bayan shafe tsayin awanni cikin yini suna gwagwarmayar rayuwa, walau ta waje ko ta cikin gida ko ta waje, a daren yau ba haka kalmar take ba a wajen Maryam domin kuwa ba ta damu da nisan zangon da lambobin agogo suka yi ba, a lokacin da ta tashi mijinta suke ta zabga tijara cikin talatainin daren, sakamakon binciken da ta yi a wayarsa ta ga bidiyoyi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.