FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
NobleWriter
Sample · PAGE:1&2
Babbar makarantar ce, wacce kallo guda za kayi mata kasan cewa duk wani ɗalinbi dake cikin makarantar,to iyayensa masu hannu da shuni ne. Tsarin Makarantar irin tsarin makarantun turai ɗin nan ne, akwai ajujuwa da abun sanyaya jiki a ciki, da kuma Library haɗi da staff rooms, ga office na principal dana director. Dukkan wani abun ƙawa da ɗaukan idanu akwai shi musamman kurayen flowers na ƙarawa students ƙarfin gani. Kana ganin yanayin yadda ɗaliban suke farin ciki tare da rungume juna zaka gane cewa they have been so long kafin su haɗu,The school holidays are over.Uniform na su black and white ne, mata ƙaramin skirt da riga sai white baby hijabi wanda aka zagaye fuskar da adon black, maza black ɗin wando da white ɗin riga sai black nicktie. 10:30 ya yi daidai da fitowar students ɗin daga cikin class ɗin su. Cikin nutsuwa yake tafiya yana bada faɗin, he's young yet handsome, easy on the ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.