KUCHAKAR KISHIYAFree

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

KUCHAKAR KISHIYA

  • 1views
  • 57chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

NobleWriter

More from @xayyeesherthulhumaerath

Sample · PAGE* 1

------------------------------------------------------------------------*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM INA ROKAN ALLAH YASA NA KAMMALA LITTAFINNAN LAFIYA KAMAR YARDA NAFARA KUMA YASA YA ANNFANAR DA MUTANE KAMAR YADDA NA TSARA*Amman ne yashigo tare da sallamarsa Kayan takaici abin da yasaba gani amman har yanzu baya juran ganin hakan. Hamlat ce kwance akan kujera tana ta zabga uban barci ga daki kacha kacha kamar anyi dambe da alamu ma dakin yafi wata ba agyarashi ba. Ran Amaan yayi matukar baci hakan yasa ya dibo ruwan sanyi yamakawa hamlat afuska. Afusace ta farka tare da fadin kan ubancen wani dan iskan ne ya watsamin ru....... Ganin Amaan tsaye agabanta ne yasa takasa karasawa . Sai da taja dogon numfashi sannan tace"toh uban yan tsurfa andawo kenan nikuma banda sukuni". Shikuma Amaan tsaye yake agabanta tsabar bacin rai ko magana ma yakasa kawai kallonta yake. Sai da takara da cewa dal...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters57
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play