FreeArewaPen original
WAI YAU NI AKE CEMA 'YAR KWAL UBA; SAI KACE 'YAR BARAROJI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Littafan marubuciyar 1-RU'DANI 2-BABBAR HUJJA 3-KWATAR KAI 4-RAYUWAR SUBAI'AH 5-MISTER MASHI 6-WATA SAKAYYAR.... 7-KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 8-ZUWA LEGOS BA KAJIN TURANCI WATA LUKUTAR MASIFA CR 9-A GASKIYA WASU 'YAN UWAN SUKE BAYAR DA KAI. 10-YO WA YA'KI BANZA ...
Sample · WAI YAU NI AKE CEMA 'YAR KWAL UBA; SAI KACE 'YAR BARAROJI
WAI YAU NI AKA CEMA 'YAR KWAL UBA; SAI KACE 'YAR BARAROJI. Wani dan uwan mu ne yazo daga 'kauye, ina zuwa wurin shi muka gaisa, gaisuwa ta 'kare, sai ya fara cewa "Wai ke yanzu Binta ina matsaya ne game da zancen auren ki? koko haka kike so kita zama muna sa maki ido?" Na ce "Baba wane aure kuma? Ai idan zanyi aure kune zaku fara sani, kuma kune masu d'aurawa, ni banyi wani zancen aure ba, ku dai taya ni da Addu'a Allah ya kawo na kirki." A'ah Mutumin nan fa sai ya kama fad'a. "Ai kullun dama haka kike cewa! Ba zaki ta'ba kawo mana magana mai dad'i ba! duk wanda Allah ya baki ba zaki aura ba? Kina nan kina kawo mana zancen banza! Ina Maganar wannan yaron Sunusi mai gadi? Ba zaki maida hankali ayi hidimar nan ba, ko don kinga na sa maki ido? To kiyi maza-maza ki turo min Sunusin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.