GABA TA ZO BAYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

GABA TA ZO BAYA

  • 1views
  • 43chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

My name is Khairi, and I am a passionate writer who finds life in words. Writing is not just a hobby for me; it is my voice, my escape, and my power. I specialize in emotional and dramatic storytelling, especially stories centered around love, jealousy, deep affection, and human ...

More from @khairatup01

Sample · Chapter 1

GABA TAZO BAYAUmmulkhair S Panisau (Khairatup)001"Don Allah ki sake bani dama na zamo mijinki a karo na biyu Nihila Wallahi na gane kurena,zan gyara abinda na ɓata."Wani irin kallo na jefa masa irin kallon anya kuwa kana cikin hayyacin ka kuwa. Ban kai ga cewa komai ba ya sake tare mini numfashi."Ki tuna tun bamu gama sanin rayuwa ba muke tare kina ganin za ki iya rayuwa ba tare da ni ba?"A wannan gaɓar na saki wani irin murmushin taƙaici na juya kamar zan tafi sai na kuma juyowa na kalle shi ido cikin ido."Wallahi Abdullahi baka da kunya." Yadda ya zaro idanunsa waje ne ya saka na gane cewa mamakin abinda na faɗa yake yi. Don na ba shi tabbaci na sake ce masa "Nace baka da kunya Abdullahi,kai yanzu ka yi wa kan ka adalci ba ma ni ba? Wai na tuna zaman mu to me kake so na tuna a zaman namu? Ne zan tsinta banda kayan takaici da baƙinciki ? Kar ka sake zuwa ƙofar gidanmu ka ce wai kana son na saurare ka don ka riga da ka ɓarar da soyayyar ka."Ban yi aune ba kawai na ga ya yi ƙasa da guiwowinsa biyu ya haɗe hannayensa biyu a wuri guda kamar zai yi kuka yace "Nihal ki yafe min ki tuna da soyayyarmu.....""Wallahi Allah Abdullahi ba zan yafe maka ba." Na faɗa hawaye sun ciciko min a idanuna.Daidai lokacin motarsa ta danno cikin harabar gidanmu gabana ya faɗi don ban san zai zo ba ko da yake shi haka yake duk sanda ta raya mai sai na gan shi wataƙila ma ya kira ni ban ɗauka ba don wayar tana cikin gida. A hankali ya faka motar a inda ya saba sai dai bai fito ba na tsawon mintuna. Na juya na kalli Abdullahi da ke tsugunne cikin faɗa-faɗa nace "Ka tashi don Allah ka tafi bana son ganin ka Wallahi kallon kaɗai na fama min wasu ciwukan waɗanda na yi ƙoƙari na bar su a gidan ka don Allah ka shafa min lafiya babu wani abu da ya rage a tsaknina da kai.""Saboda wancan mutumin ne kike wulaƙanta soyayya ta ko? To Wallahi ba za ki aure shi ba dole sai kin koma gidana."Na saki baki ina kallon ikon Allah duk da hankalina ya kasu gida biyu ina jin a jikina yana kallon mu ne kuma ya cika ya yi fam ƙiris kawai yake jira ya fashe.Murfin motar aka buɗe cikin sakan biyu ya fito daga ciki. Cikin kyakyawan shiga mai ɗaukar hankali idanunsa akwai baƙin space ba ka iya ganin ainihin idanunsa.Yadda ya tsaya kawai zai nuna maka yana ciki ne. Dabi'arsa ce ya rungume hannu a ƙirji sai ya jingina da jikin motarsa yana kallon agogo. Sai a lokacin ma nake ganin rashin hankalina ma da tun shigowarsa ban je ba har sai da ya fito yanzu me zan ce masa na kare kaina? Bayan ya gaya min baya son ya dinga ganina da Abdullahi.Miƙewa Abdullahi ya yi tsaye ya juya ya kalle shi. Cikin takun da bai wuce biyar ba ya iso gabanmu kamar walƙiya yayi mana sallama."Assalamu alaikum.""Wa'alaikum Salam." Muka masa a tare.Ya miƙawa Abdullahi hannu suka gaisa kowa ta ciki na ciki."In ba damuwa ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters43
premium33
11

Chapter 11

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
12

Chapter 12

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
13

Chapter 13

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

32

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
32

GTB

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
33

Chapter 33

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
35

Chapter 35

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play