CIN AMANA BOOK ONE JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZUFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

CIN AMANA BOOK ONE JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZU

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · CIN AMANA BOOK ONE JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZU

CIN AMANA BOOK ONE ***JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ***Dukkkan yabo da godiya sun tabbata ga allah madaukakin sarki mekowa me komai wanda yabani iko da damar rubuta wannan littafi CIN AMANA allah yasa yanda nafara asa'a nagama asa'a tare da temakon ubangijiNaware lokaci don miqa godiya ta ga uwata mahaifiyata madubina (hjy zainab Muhammad)dakumaBangona majinginata abun adona mahaifina (mahboob ibrahim)Jinjina gareku manyan yayuna da qannena allah yashiga lamarinku ameen 🙏CIN AMANA …………1______________KADUNA_____________Da sanyin safiyar Litinin, hasken alfijir ya fara ratsa manyan gine-ginen birnin millennium city dake garin Kaduna. Motoci kaɗan ne ke yawo a kan tituna, yayin da iska mai ɗauke da sanyin safiya ke busawa cikin nutsuwa.A cikin ɗaya daga cikin unguwannin masu hannu da shuni, unguwar millennium city katafaren gida mai bene uku ya tsaya cike da kyan gani. A ƙofar gidan akwai ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0
01

CIN AMANA BOOK ONE JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZU

Free sample
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play