IDAN RABO YA RANTSE………Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

IDAN RABO YA RANTSE………

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer

More from @gadanya

Sample · Chapter ONE

Kukan da take ne ya hana taji tsayuwarsa akusa da ita, sai daya yi salama kusan sau uku sannan ta xago da kai. Mutumin da suka samu savani a cikin jirgine wanda ya kira kansa da Hafiz, ta xago tana kallon sa. Ya xaga kai irin yana tambayarta me ya same ta take kuka, kamar bazata yi masa magana ba amma da ta tuna kusan mintinta talatin ba wanda ya kulata, sai shi da ya tausaya mata. Sai da ya qarace mata “kukan me kike, ina ‘yar uwar taki tayi na ganki ke xaya” tana shasshekar kuka tace “an shiga da ita can xakin tana nuna masa da hannun ta”. Yar jakar dake rateye a kafaxarsa ya sauke a kusa da ita. Ya nufi wajen mutumin dake duba computer xin da ake screening na mahajjata.Tana ji yana masa magana da larabci, bayan sun gama magana ya dawo wajenta yace, “garin qaqa ta saka wani abu a jikin ta har ta bari suke zargin ta”.Tana kallonsa kamar ba zata yi magana ba cikin sanyin murya “ni m...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play