FreeArewaPen original
CIN AMANA BOOK TWO 2 JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZU
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · CIN AMANA BOOK TWO 2 JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZU
CIN AMANA BOOK TWO 2 JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZUDukkkan yabo da godiya sun tabbata ga allah madaukakin sarki mekowa me komai wanda yabani iko da damar rubuta wannan littafi CIN AMANA allah yasa yanda nafara asa'a nagama asa'a tare da temakon ubangiji. page ....11 KADUNAAruk ya yi saurin fita daga office dinsa. Jabir da Mustapha suka bi bayansa ba tare da sun yi wata magana ba.Duk wanda ya ga yadda Aruk yake tafiya zai fahimci cewa akwai wani abu da yake damunsaSuna isa gaban office din Daddy, sakatariyarsa ta miƙe tsayeBarka da shigowa sirKai kawai ya gyada mataTa buɗe masa ƙofar.Aruk ya gyara rigarsa sannan ya shiga.Daddy yana tsaye a bakin tagar office dinsa hannayensa a baya. Idanunsa suna kallon gine-ginen kaduna, amma tunaninsa yana wani wuri dabam.Shiga yayi da sallamaSaida yadauki mintuna .Sannan ya juya a hankali ya kalli Aruk."Zauna."Aruk ya zauna.Daddy ya koma kujerarsa, ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.