FreeArewaPen original
MAFARIN QADDARA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · MAFARIN QADDARA BOOK ONE 1 JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM ZUZU
1 MAFARIN QADDARA BOOK ONE 1 ***JUWAIRIYYA MAHBOOB IBRAHIM *** (ZUZU)Dukkkan yabo da godiya sun tabbata ga allah madaukakin sarki mekowa me komai wanda yabani iko da damar rubuta wannan littafi MAFARIN QADDARA Allah yasa yanda nafara asa'a nagama asa'a tare da temakon ubangijiNaware lokaci don miqa godiya ta ga uwata mahaifiyata madubina (hjy zainab Muhammad)dakumaBangona majinginata abun adona mahaifina (mahboob ibrahim)Jinjina gareku manyan yayuna da qannena allah yashiga lamarinku ameen 🙏Wannan littafin banyishi Dan wata ko wani ba idon yayi kama da labarin ki/ka ina me bada haquriMAFARIN QADDARA …….1_____________JIGAWA_____________ Unguwar SHUWARIN dake a dutse jihar jigawaMatashiyar budurwace yar kimanin shekara 17 sanye take cikin wata doguwar rigar atamfa da hijabi cike da nutsuwa take tafiya har takawo dede wani qofar gida ahankali ta tura kofar sedai tamayar da kyawawan farare...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.