Love beyond timeFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Love beyond time

  • 1views
  • 13chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Just an upcoming writer I hope you love it here

More from @sauwama

Sample · 1️⃣

CHAPTER ONE 1 Zaune take a kan wani dutse dake bakin takun ta jingin jikin ta da bishiyar dake gefe, idanuwanta a rufe suke tana shakar iskar wajen wanda yake sata nutsuwa dakuma Shauki. A duk sanda tazo wajen tanajin duk wata damuwa ta yaye daga zuciyarta, Saboda yadda karar gudun ruwan yake gakuma wasu tsuntsaye masu kala daban daban na ban sha'awa suna kuka wanda kukan su zakaji kamar karin waka suke rerawa. Tadau at least one hours a gurin zaune tayi shuru kana gani kasan tayi zurfi cikin tunani.wayar ta taji yana kara, take ta bude idan ta tana dubawa hadida dafe kanta “oh Allah na manta da time” ta fada tana daukar wayar ta taduba lokacin gani tayi har 5pm alarm dinta ne yatuna mata badan hakan ba datama manta ta dau lokaci a nan din tashi tayi tana karkabe jikin ta tajuya ta kalli takun tace “I will be back Some other time and I will miss you” tajuya ta cigaba da tafiya izuwa cikin gari.Garin Mambila wani kauye ne *** jake da wadatan albarkatun kasa irinsu koguna masu gudu, tsuntsaye masu ban sha'awa da kuma bishiyu masu bada sassayar iska baren ma kugin dake kusa da cikin kauyan domin shi wannan kogin yanada duwatsu kala kala masu kyau da ban sha'awa. Tana isa kai tsaye dakin kaka ta nufa “kaba roba kaka roba, kaka roba” tana Kiran kaka har ta fito falo “ke wai ya'akayine” cewar kakar wace take fitowa daga dakin mijinta “kaka naje dakinki bakinan,” to ai gani nan sai kiyi yadda zakiyi dani kira kamar makaho” cewar kaka tana zama akan kujera 2 seater dake falon, “haba kaka roba na” matashiyar ta fada tareda kwacinya akan cinyar kakar ta, “a a tashi ni kar ki karyani wai bakisan kin girma bane Nina sonjiki kamar mage” kaka ta fada tana shafa mata kai “okey bari intashi na koma gida tundo ke baki sona” Nina ta fada tana tashi a jikin kaka. Nan take kaka ta fara bata hakuri tana fada “haba roba tah Mai yayi zafi haka. Kinsan ke kadi ke yawan zuwa wajena Kuma ke kadai ce wacce na shaku da ita duk cikin jikokaina zoki zauna shalelena roba tah” zama tayi tana Mai rugume kakar tata Dan Allah ya sani tana bala’in kaunar kaka robar tah tanajin sanyi a duk lokacin da take tare da ita. dago kanta tayi ta kalli kaka tana cewa“kaka bari inzo in shirya Daddy yace driver zaizo gobe tunda asuba ya daukeni kinga kadda yazo ban gama shiryawa ba” “ eh gsky ya kamata ace kin shirya Allah sarki roba tah zanyi kewar ki kinji” kaka ta fada tana dafa kafadar ta “Ni ma kaka bawai inason in tafi yanzu bane Dan ban gama hutawa ha but jibi inada class shiyasa” cewar Nina tana tashi daga jikin kaka. Shuru kaka tayi tana kallon ta ita Kuma tana kokarin shiga dakin “Allah srk Nimatullah dinna yarinya Mai hankali” kaka ta fada tana kokarin mikewa domin zuba dambun naman data daura sbd aduk sanda nina zataxo toh sai ta hadata da abubuwa dayawa domin kuwa she's her fav...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters13
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play