ƘABILAFree

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

ƘABILA

  • 1views
  • 15chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Ina rubuta littattafan Hausa masu ɗauke da ƙauna, imani, haƙuri da darussan rayuwa. Burina shi ne in taɓa zukata ta hanyar labaran da ke ilmantarwa da nishaɗantarwa. Barkan ku da zuwa shafina, ina fatan za ku ji daɗin karatu.

More from @sadiyayusufishak133

Sample · BABI NA HUƊU

Tun bayan zuwan Malam Abubakar Gidado makarantar, Chioma ta fara lura da wasu halaye daga garesa wanda ba ta saba gani ba. A duk lokacin da aka yi hutun rana, maimakon ya shiga hirar banza ko ya yi zaman banza kamar wasu malamai, sai ta ga ya ɗauki ƙaramin tabarmarsa ya nufi wani wuri mai natsuwa a bayan ofishin malamai. A can yake yin alwala, sannan ya tsaya cikin nutsuwa yana gudanar da sallarsa. Wannan hali ya ba Chioma mamaki. Ba don bata ta taɓa ganin Musulmi ba, amma ba ta taɓa kusantar wanda yake bin addininsa da irin wannan tsari da natsuwa ba. Wata rana, bayan an tashi daga makaranta, ta tarar da shi yana zaune yana karanta wani littafi mai rubutun Larabci. "Sir..." Ya ɗago ya yi murmushi. "Chioma, ya karatu?" "Lafiya, sir." Ta ɗan yi shiru kafin ta ce, "Sir... wannan wane littafi ne?" Abubakar ya kalli littafin da ke hannunsa. "Alƙur'ani ne." Chioma ta gyada kai. "Shi ne littaf...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters15
premium11
02

BABI NA BIYAR

Premium
Updated a month agoAvailable now
03

BABI NA SHIDA

Premium
Updated a month agoAvailable now
04

BABI NA BAKWAI

Premium
Updated a month agoAvailable now
05

BABI NA BAKWAI

Premium
Updated a month agoAvailable now
06

BABI NA TAKWAS

Premium
Updated a month agoAvailable now
07

BABI NA TARA

Premium
Updated a month agoAvailable now
08

BABI NA GOMA

Premium
Updated a month agoAvailable now
09

BABI NA GOMA SHA ƊAYA

Premium
Updated a month agoAvailable now
10

BABI NA GOMA SHA BIYU

Premium
Updated a month agoAvailable now
11

BABI NA GOMA SHA UKU

Premium
Updated a month agoAvailable now
12

BABI NA GOMA SHA HUƊU

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play