BABAN KAWATAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

BABAN KAWATA

  • 1views
  • 43chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Please and please follow me 🥺 Ku karanta littafaina ayi liking comments 💕💃💃💃jazakallahu khair

More from @smauta

Sample · Baban kawata chapter 1

BISMILLAH DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI……Zamu fara wannan littafi mai suna *BABAN KAWATA NE (my besties daddy)* suna ko hali yayi kamanceceniya da wani ko wata arashi ne ban yarda a canza man littafi ba ta kowace siga and this book is free💃💃💃 wannan littafin kyauta ne daga marubuciyar ku SM AUTA👍👍👍👍let's goooooooooooooo💃💃💃💃💃😔BABAN KAWATA page 1…Wata katafarirayar makaranta dake kasar sin china ana tsaka da ruwa mai ƙarfi ga iska na kadawa,kowane lungu da sako na makarantar haske ne ya karade shi,daga tsakiyar wani katoton building inda nake kyautata zaton nan ne hostel na hango wata tsaleliyar yarinya danya shakaf tana wani irin mahaukacin kuka,ga ruwa mai karfi yana dukanta…………Bata duba inda take jefa kafarta gudu take kawai ba abinda ranta da zuciya ke raya mata illa ta fice daga makarantar gaba daya haka akayi kuwa koda tazo bakin gate security sun tare ta amma halin da suka ganta a ciki yasa suka barta ta wuce domin kasa ce da kowa yasan ƴancin shi,koda ta fito gate tsayawa tayi domin neman abun hawa………Kusan mintin ta ashirin ba wani mahalukin da ya wuce ta gabanta yasa ta yanke hukuncin ta cigaba da gudunta,gudu take ga kuka ba kakkautawa takalmin da ke kafar ta ne ya tsinke anan inda take ta duke tana wani irin kuka mai tsuma rai ta sake mikewa ta cigaba da gudunta tayi gudu ya kusa na minti talatin kafin ta iso gaban wani club jikinta ya jike sharaf da ruwa………….Daga nan inda take tsayen tana kuka tana kwalama wani matashi kira dake cikin club din Sam'an Sam'an Sam'annnnnnnn tun kiran sunashi na farko yaji sarai yasan kuma wacece yana kuma expecting zuwanta a wannan lokacin shiyasa ya dakatar da shigar shi ya tsaya a entrance jiran zuwanta, budurwar da hannun shi yake makale dana juna ya jawota zuwa jikinshi ta fado kan kirjin shi tare da sakin wata yar kara irin wanda suka dade a yawon duniya tace auucchhhh,wanda aka kira da Sam'an ya kalli budurwar da kyau sannan yace sorry baby………………Bakin club din ya fito tareda budurwarsa inda ya tarar da yarinyar tsaye ruwa na dukanta tako ina amma tana tsaye kyammmm kamar soja a gurin kallo daya yayi mata ya cije lips dinshi,sannan yace gani yayi mata alamar tambaya da hannu?kamar jira take ta tsugunna ta hade hannunta biyu tace Sam'an karkaman haka,ka rufaman asiri kamar yadda Allah ya rufa naka………….Marainiya ce na taso bansan iyayena duk da ban dandani rashi na wani abun duniya ba amma na dandani rashi na rasa mahaifana,karka zama kaine sanadiyyar rusa sauran farin cikin da nake dashi ka dubi girman Allah sam'an karka yaɗa tsuraicina a duniya na rokeka da Allah karka wulakantani, wallahi wallahi ban taba aikata zina ba ko a mafarki balle a zahiri………………Ta cigaba da kuka tana rokon shi,rarrafowa tayi tazo har kusa da kafar shi tasa hannunta farare tasss ta rike masa kafa ɗaya ta kara ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters43
premium0
01

Baban kawata chapter 1

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
02

Baban Kawata chapter 2

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
03

Baban Kawata chapter 3

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
04

Baban kawata chapter 4

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
16

Chapter 17(small romance scene)

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
17

Chapter 18 (hot🔥🥵)

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
21

Chapter 22 (KAKA A ASIBITI)

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
26

Chapter 26(DAURA AUREN MANAR DA KHALIL)

Free sample
Updated a month agoAvailable now
30

Chapter 30 (ROMANCE AFTER MARRIAGE)🍆💋🔥

Free sample
Updated a month agoAvailable now
41

Chapter 41(FIRST NIGHT 🍆💦)

Free sample
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play