AMARYAR GADOFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

AMARYAR GADO

  • 1views
  • 53chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

NobleWriter

More from @xayyeesherthulhumaerath

Sample · CHAPTER 1

AMARYAR GADONOBLE WRITERS ASSOCIATIONAISHA SANI ABDULLAHIXayyeesherthul-humaerath©️2026Jan hankali: Wannan littafi ƙirƙirarriyar riga ce da aka saka wa kowace ƙaddara da ke cikinsa suna. Kada wani labari ko sirri da aka bayyana a cikinsa ya sa a fassara shi da rayuwar wani na gaske. Gargaɗi: Haƙƙin wallafar littafin na marubuciya ce kaɗai. Ba a yarda a juye shi zuwa wani harshe, ko a canza shi zuwa sautin murya (audio) ba tare da rubutacciyar yarjejeniya ba.SHAFI NA ƊAYAZaune suke a cikin mota, Ahmad ya zura mata idanu, ko kyaftawa baya yi, yana sakin murmushi. Farida ta gyara zamanta, tana sa hannunta a fuskarsa ta ce, “Yah Ahmad, wannan kallon fa? Kamar yau ka fara ganina ne wai?”Murmushi ya yi yana cewa, “To Reedah, in ban kalle ki ba wa kike so in kalla? Ko kin fi so in je in ta kallon wasu matan a waje?”Nan take yanayinta ya sauya, ta ɓata rai cikin shagwaɓa ta fara faɗin, “A kan me? Ni wallahi aa. Ni kaɗai za ka kalla, ni kaɗai na ishe ka. Kuma ai ina addu’a duk ranar da ka sa kyawawan idanunka ka kalli wata, to makancewa za su yi.”Ahmad ya buɗe baki ya ce, “Ah! Lamarin har ya kai ga munin hakan? Ni me ma zai kai ni kallon wasu mata bayan ina da ke? Kin san meye?”Farida ta girgiza kai.“A idanuna kin fi dukkanin sauran matan da ke duniya kyau. A kullum ji nake ana ƙara mini so da ƙaunarki cikin zuciya. Duk da cewa auren haɗi za a yi mana kamar yadda aka saba yi wa kowa, amma ni ji nake a raina dama can kece kika cancanci zama mata a gare ni, kuma kece zaɓin raina. Ina fatan na rayu da ke har ranar da numfashi zai bar gangar jikina. Ina son ki, Reedah.”Farida ta yi ajiyar numfashi ta ce, “Ni sai nake ganin kamar tun muna cikin ciki iyayenmu suka kulla wannan soyayyar. Ni dai fatana kawai, kar wata rana ka ji a ranka ba ka so na, ka ji wata kake so, ko ka tafi ka bar ni. Ba zan iya rayuwa ba babu kai, Yah Ahmad. Ka gama yi wa zuciyata sabo da soyayyarka.”Hannunta ya riƙe ya haɗa da nasa ya ce, “Mutuwa ka raba, Reedah. Na miki alƙawari ba zan taɓa barinki ba sai ranar da numfashi ya bar jikina.”Farida ta saki murmushi ta ce, “Ni ma haka, ina sonka Yah Ahmad ɗina. Yanzu yaushe ne tafiyarku?”Ahmad ya ce, “gobe da safe  ne, amma fa da ace da yadda zan yi, gaskiya ba zan je ba. Amma sun jaddada cewa wajibi ne ga duk wani ma’aikaci.”Farida ta ja dogon numfashi tana cewa, “Allah Ya sa hakan ne mafi alkhairi. Ya kai ku lafiya, Ya dawo da ku lafiya.”“Ameen, Reedah na. Ki kula min da kanki, kin ji kuma…”Knocking window ɗin da aka fara yi musu ne ya katse shi ba tare da ya ƙarasa maganar ba, ya ɗage glass ɗin. Sufyan ne tsaye, ya ja gajeren tsaki.“Baba na kiranka.” Yana faɗa ya juya zai tafi, Ahmad ya bude kofar ya fita Farida ma ta fita ya  ƙwalawa  Sufyan kira.“Miye haka ne, Sufyan? Kai ba za ka canja halinka ba? To wa kake yi wa tsakin...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters53
premium33
21

CHAPTER 21

Premium
Updated 15 hours agoAvailable now
22

CHAPTER 22

Premium
Updated 15 hours agoAvailable now
23

CHAPTER 23

Premium
Updated 15 hours agoAvailable now
24

CHAPTER 24

Premium
Updated 15 hours agoAvailable now
25

CHAPTER 25

Premium
Updated 21 hours agoAvailable now
26

CHAPTER 26

Premium
Updated 20 hours agoAvailable now
27

CHAPTER 27

Premium
Updated 20 hours agoAvailable now
28

CHAPTER 28

Premium
Updated 13 hours agoAvailable now
29

CHAPTER 29

Premium
Updated 12 hours agoAvailable now
30

CHAPTER 30

Premium
Updated 11 hours agoAvailable now
31

CHAPTER 31

Premium
Updated 11 hours agoAvailable now
32

CHAPTER 32

Premium
Updated 11 hours agoAvailable now
33

CHAPTER 33

Premium
Updated 11 hours agoAvailable now
34

CHAPTER 34

Premium
Updated 11 hours agoAvailable now
35

CHAPTER 35

Premium
Updated 11 hours agoAvailable now
36

CHAPTER 36

Premium
Updated 11 hours agoAvailable now
37

CHAPTER 37

Premium
Updated 10 hours agoAvailable now
38

CHAPTER 38

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
39

CHAPTER 39

Premium
Updated 10 days agoAvailable now
40

CHAPTER 40

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
41

CHAPTER 41

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
42

CHAPTER 42

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
43

CHAPTER 43

Premium
Updated 5 days agoAvailable now
44

CHAPTER 44

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
45

CHAPTER 45

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
46

CHAPTER 46

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
47

CHAPTER 47

Premium
Updated 15 hours agoAvailable now
48

CHAPTER 48

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
49

CHAPTER 49

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
50

CHAPTER 50

Premium
Updated 3 days agoAvailable now
51

CHAPTER 51

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
52

CHAPTER 52

Premium
Updated a day agoAvailable now
53

CHAPTER 53

Premium
Updated 9 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play