CINNAKA 🐜Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

CINNAKA 🐜

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · CHAPTER 1:- The beginning 🌺

CINNAKA🐜🐜(BAI SAN NA GIDA BA)Story       &    Written by         F&F              (PERFECT PAIR)     DEDICATED TO ALL NURSING AND MIDWIFERY STUDENTS  بسم الله الرحمن الرحيم.......Dukkan yabo da godiya sun ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bamu ikon fara rubuta first novel ɗin mu yadda muka fara shi lpy Allah ka bamu ikon kammala shi lpy.Allah ya sa mu rubuta abunda zae amfani mutane ka karemu daga rubutu ɓanar da kuskure Ameen thumma Ameen 🙏🙏🙏     Chapter 001 True life story  Zuciya mai juyawa rayuwa mai ban tsoro, al'ajabi,alhini da sarkakiya labari mai cike da tausayi hargitsi, cakwakiyya, makirci,nishadi shin soyayya ce ko son zuciya 💔??    Wadannan kalaman masu ɗauke da ɗinbin hikima sune mabuɗin da suka buɗa mana ƙofar wnn tafiyar da ayanzunne mafarin ta..Jikina wata kalar tsuma yake yayin da zuciya 💔 ta ke kara kaimi wajen bugu na fara buɗe pages ɗin littafin dake hannuna da sauri ina karanta each heading da ke jikin kowacce chapter sai dai bazan iya kawo maku rahoto a wnn gaɓar ba saboda ni kaina ba fahimta nake ba bani kaɗai ba har ta bestyy na dake kusa da Ni muna bin juna da ido 😅 hakan ce itama a ɓangaren ta saboda atare muka tsinci diary n da wasu manyan shahararrun mutane ɗaya daga cikinsu ta Yar a rashin sani wanda aka yi ma take da JAY'S RELATIVE (AB'S FAMILY) shahararrun mutane ne wadanda duniya ke damawa dasu a wnn lokacin ga kuɗi ga mulki da shahara da nasaba..Kar in cika ku da surutu mu tafi kai tsaye mintina goma da suka shuɗe (10 mins ago) Ni Nur da bestyy na hooda (qawata, Aminiya ta abokiyar shawarata kuma'yar uwata) ɗalibai ne a jami'ar dake garin Abuja excursion ya kaimu ziyarar gidan marayu mallakin JAY'S RELATIVE (AB'S FAMILY) wanda Makarantar mu kanyi a irin wannan lokaci na karshen shekara ba makarantar mu kaɗai ba hatta sauran Makarantu dake fadin kasar mu Najeriya saboda shi mamallakin gidan marayun kan kawo ziyara da kanshi. Wnn excursion ya kasance na musamman ga duk wanda ya tsinci kansa a wnn wurin harda mu ɗin nan abun ba'a cewa komai sai san Barka 😅 abunda ya fi jan hankalinmu nida hooda shine familyn shi sun samu damar halartar taron ahali ne masu tsananin kama da junansu kamala, tattali kulawa da soyayya kamar zasu haɗe junansu duk da cewa idon duniya akansu yake bai sa sunji shayinsu ba Kai!! Ranar na shaida garin daɗi na nesa 😂 in Allah ya baka ka huta watau duniya akwai kyawawa snn akwai kudi (suna dae inda suke 😅) shigowar su kadae abin kallo ce tsayayyun maza guda hudu lafiyayyu gwaraxa Duk da shekarun girma ya kama su amma jin dadin rayuwa da hutu ya boye girman nasu sae wasu samari dake cikin tawagar tasu ko wannens...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0
01

CHAPTER 1:- The beginning 🌺

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play