FreeArewaPen original
JARABTA
- 1views
- 64chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A passionate writer A wife A mother A craft artist A musulma A nurse
Sample · 1
TITLE; *JARABTA*WRITER; *TA_KWALAM*PAGE; *J_I*Shi social media algorithm baya tantance gaskiya ko karyar labari, kawai abin da yake iya tantancewa shi ne engagement ! Wato wannan like din, wannan reshare din, wannan dadewar da muke akan post.Mamakin post din da ta gani akan FYP din TikTok din ta, a # tag din an saka #The cheating saga, kawar ta dake gefen ta wadda ta bada dukkan hankalin ta wajen saurarar lecture da ake yi cikin aji. Zungurar ta da Muniba tayi shi ne dalilin dauke hankalin ta daga kan Mr. Shlangs wanda yayi nisa a bada bayani akan yadda fitsari yake taruwa wato dai mechanism of urination, ta kalla Muniba wadda gaba daya take a firgice tace cikin rada saboda tsoron kada malamin yaji maganar da zata yi"Menene?"Wayar ta ta Mika mata tace"Kalla!"Abida ta saka hannunta ta karba wayar ta fara kallar abin da Muniban ke son ta gani, cikin sauri Wani gasp yayi escaping Leben ta, kifar da wayar tayi tana kallon Muniba a tsorace tace"Mene wannan?"Muniba ta tabe Baki tace"Asirin wata ne ya tonu!"Kafin Abida ta sake magana tuni Mr shlangs ya fara musu magana, dole ta aje wayar zuwa lokacin da class din ya kare, kafin Wani lokaci, Muniba ta nunawa mata da yawa dake cikin ajin, wasu su tsaya su kalla har karshe, wasu suna fara kalla su aje wayar su tafi, se Kuma magana wannan tace "Maganin su, basu dai iskanci ba to Allah ya Kara!"Dayar me pink din hijab tace"Wai da ku baku ga wannan videos din ba se yanzun? ai kusan kwana biyu kenan suna trending"Abida ta sake baki tana kallon Rahma tace"Bamu labari"Ai Rahma se ta samu guri ta zauna ta fara kokarin Basu labari kamar haka"Ni dai yadda naji ance wai mijin kawar yayar ta ne..."Se kuma tayi shiru tana murmushi, Muniba da ta kagu taji karshen labarin tace"Cigaba mana"Rahma da ke murmushi tace"Ku dai ku kalla kawai"Muniba ta harare ta saboda taso taji komai na labarin yadda zata ji dadin zuwa ta bayar, a karo na biyu ta sake tambayar rahma da fadin"To ta ina videos din sukai leaking?"Rahma kamar wadda akai a gaban ta tace"Ance matar ce tayi leaking video bayan ta gani"Nan suka hadu suna ta Shima matar albarka, suna fadin ai gwara da tayi Hakan, ai wallahi idan su ne ma abin da zasuyi se yafi haka, suna tayi...Lokaci guda #The cheating saga ya zama daya daga cikin most searched Abu akan TikTok da Instagram, wasu sunyi downloading sun kawo shi ***, wasu Kuma sun yi reposting, sunyi sharing, wasu sunyi downloading sunyi sabon voice over akai sunyi posting, idan ka shiga comment section kowa da nashi version of story da yake bayarwa. 1k comments da zaka gani, zaiyi wuya ka samu hamsin da suka yiwa ta video din sahihiyar adduar shirya, mafi yawan su suna aibata ta, tare da Allah ya Kara akan abin da ya faru. Tuni suma bloggers suka fara magana akai, kafin Wani lokaci dai duniyar social ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.