FreeArewaPen original
ZAFIN WUTA
- 1views
- 38chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
HAUSA NOVELS WRITER
Sample · Book one Chapter 1
Version:1.0 StartHTML:0000000156 EndHTML:0000096798 StartFragment:0000000469 EndFragment:0000096790 Chapter 1-5 بسم الله الرŘمن الرŘŮŠŮ…. LEGOS NIGERIA UNGUWAR AGEGE Wani Ć™wararaÉ“aɓɓen gida ne ginin Ć™asa wanda ko arzikin shahen siminti bai samu ba, gida ne Ć™arami sosai kuma marar tsayo dan dama waje za'a iya hango kaiwa da komowar mutanen gidan. Da gudu na fito daga cikin kurkukun gidanmu wa ni dattijo biye da ni hannunshi riĆ™e da zabgegiya bulala irinta dukan dawakai, gudu ni ke iyakar Ć™arfina tare da ihun neman agaji dan saura Ć™iris Dattijon ya kama ni damma ina zillewa. Shawo kwana yai hannu shi riĆ™e da jakar bakko, lokacin da ni ke Ć™oĆ™arin bige shi insha kwanar nima, caraf na ji anriĆ™e hannuna da mugun Ć™arfi, wa ta iriyar Ć™ara na saki tare da gantsarewa jin saukar duka a jikina, kafin in aje numfashi na sake jin saukar wa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.