FreeArewaPen original
Tsinuwar uwa
- 1views
- 55chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰
Sample · Introduction
[9/26, 10:17 AM] S Reza: *_TSINUWAR UWA_*_By S Reza_*GARGAƊI⚠️* _Kuskure ne yin amfani da wani bangare daga cikin wannan littafin ba tare da izini ba. Ban yarda wani ya sauya ko abu ɗaya daga cikin saba. Haka zaluka idan na kama wani/wata ya ɗora min littafi a YouTube channel ba tare da izini ba zan ɗauki mummunan mataki a kansa wanda ba zai masa daɗi ba🙏_-*TAMBAYA DAGA MAI RUBUTU ⁉️* Shin wai me yake kawo yin tsinuwa? Yaya ma ake yin tsinuwar? Laifin ƴaƴa ne ko laifin iyaye ne? Shin ma wai da gaske ne ana yin tsinuwar? To idan anyi me ke biyo bayan yin tsinuwar? Shin da gaske tsinuwa na kama wanda akaiwa tun anan gidan duniya ko sai an je lahira? To shi wanda yayi tsinuwar yana wanyewa lafiya ko dai shi ba shi da laifin komai? Shin kun taɓa ganin rayuwar wanda iyayen sa suka tsine masa? Idan kun taɓa gani to yaya rayuwar take? Yana yin nasara a rayuwarsa ko dai taɓewa yake yi? Mu buɗe ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.