BUDURWAR ZUCIYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

BUDURWAR ZUCIYA

  • 1views
  • 35chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

marubuciya me amfani da salo na musamman dan ƙawata zuciyar maabota karatu,su nishaɗantu,su wa'azantu,kuma su koyi abubuwan da zasu amfanesu duniya da lahira

More from @zahrasurbajo

Sample · 1-2

........Bayan likitan ya gama dubashinne ya bashi umarnin sakkowa akan gadon,maida wandonshi yayi ya sakko ya samu guri ya zauna yana kallon likitan.  Gyara tsayuwar glass ɗin fuskarsa likitan yayi sannan ya tattaro duka natsuwarshi yaba Alhaji,inda ya fara masa bayani kamar haka.  "Alhaji a gaskiya duk wani gwaji daya dace muyi mun maka,kuma duka sakamakonmu be nuna wai wani ciwone ke damunkaba,kawai de kana buƙatar samun gamsuwa ne ta ***,wacce bakayi,sabida duk wani sinadari na jikinka abinda ya nuna kenan,kai ɗin HARIJINE a halitta,sede baka samun abinda ze gamsar da buƙatarka,shine ke janyo maka kumburin maraina da ciwon marar da kake yawan ji"cewar likitan yana kallonshi. "to bazan misa makaba tunda aykinkane,amma nida matana tun ƙuruciya lafiya lau muke gudanar da rayuwarmu har zuwa yanzu da girma yazo muke ɗaukar lokaci,sabida yara,"cewar Alhajin yana kallon likitan. "lokaci kamar ya kenan,?Yimin bayani dan in gane"cewar likitan.  "muna yin watanni biyu ma komai be shiga tsakanina dasuba gaskiya,sabida koda na nemama suna nunamin munada manyan ƴaƴa yanzu muyi haƙuri karsu san halin da ake ciki,to shine yasa nake haƙura ɗin"cewar Alhaji. "to cigaba da wannan haƙurin cutarwace ga lafiyarka,tunda tun usulin halittarka kai MABUƘACINE,dan haka awai buƙatar ka zauna,dasu kusan taya zaku ɓullowa matsalar"cewar likitan.  Haka suka gama tattaunawa,da likitan nasa sannan ya rakoshi mota sabida Alhaji ba ƙaramin mutum bane kowa yasanshi,shiyasa likitan ya karramashi.  ..........Har suka shigo falon suka zauna besan sun shigoba domin gaba ɗaya hankalinshi nakan wayarshi,yana kallon wani abu daya ɗauke masa hankali yana murmushi. "Alhaji ka kiramu kuma gamu munzo amma ka tasa waya agaba kana kallo"cewar hajiya hanne uwargidan Alhaji.  "hala wannan filin raye rayen yake kallo,ni wallahi har kunya yake bani ace da girmanka da komai,wai kana kallon wannan shirmen na yaran zamani"cewar hajiya lami tana kallon abokiyar zaman tata.  Ɗagowa yayibya dubesu fuskarsa ɗauke da murmushi yace"wallahi shaƙiyyan yaran nan na zamani abun nasu baka gajiya da kallone"ya faɗi yana kashe kallon ya maida hankalinshi gun matan nashi.  "Ɗazu daga kasuwa gurin likitana na wuce,kan matsalar ciwon marar dake matsamin,da kuma kumburin marainana"Cewar Alhaji.  Ay tunda ya ambaci sunan maraina kowaccensu ta sunkuyar da kai suna kare fuskokinsu alamun batun ya basu kunya.  "ay kunji matsalarku,ku komai na kunyane,yanzu fisabilillahi kuna matana meye wani abun kunya anan dan na ambaci sunan maraina,ina fa yimuku bayanine dan ku gane"cewar Alhaji cikin damuwa.  Ayko ƙara cukuikuye fuskokinsu sukayi,sabida sosai batun ya basu kunya,ita hajiya hannema aƙarsh...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters35
premium27
09

17-18

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
10

19-20

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
11

21-22

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
12

23-24

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
13

25-26

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
14

27-28

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
15

29-30

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
16

31-32 FIRST NIGHT

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
17

33-34

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
18

35-36

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
19

37-38

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
20

39-40 hot sex

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
21

41-42

Premium
Updated a month agoAvailable now
22

43-44

Premium
Updated a month agoAvailable now
23

45-46

Premium
Updated a month agoAvailable now
24

47-48

Premium
Updated a month agoAvailable now
25

49-50

Premium
Updated a month agoAvailable now
26

51-52

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
27

53-54

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
28

55-56

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
29

57-58

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
30

59-60

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
31

61-62

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
32

63-64

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
33

65-66

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
34

67-68

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
35

HAPPY ENDING

Premium
Updated 4 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play