SOMEONE'S HEART DESIRE(Abinda zuciya ke so🤩)Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SOMEONE'S HEART DESIRE(Abinda zuciya ke so🤩)

  • 1views
  • 22chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Please and please follow me 🥺 Ku karanta littafaina ayi liking comments 💕💃💃💃jazakallahu khair

More from @smauta

Sample · Abinda zuciya ke so page 1

BISMILLAH DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI NI SM AUTA MAMALLAKIYAR LITTAFIN SAFIYYA NA SAKE DAWO MAKU DAWANI SABON LITTAFINA MAI SUNA SOMEONE'S HEART'S DESIRE 🥹❤️ WANNAN LITTAFI DAZAN RUBUTA ƘAGAGGEN LABARI NE IDAN SUNA KO MU'AMALA TAYI KAMANCECENIYA DA NA WANI/WATA TO ARASHI NE,THIS BOOK IS FREE, WANNAN LITTAFI KYAUTA NE………………TO CHAT ME ON *** ***SOMEONE'S HEART'S DESIRE 🥹❤️Lily Lily Lilily🗣️haka nakejin muryar magidanciyar mata tana kwalama lily kira harta iso bakin kofar dakin nasu tana fada kamar zata auri baki,ina dalili yarinya bacci kamar kasa ko wacce kwaron bacci ya cijeta idan kika bari nadawo baki tashi daga baccin nan ba cikin gidan nan nidake ne…….Wacce ake kira da lilyn ce ta farka jin fadan da akeyi a gaban kofar dakin su ta kalli gefen gadonta wayam alamun bakowa sai ita kadai,zumbur ta mike zaune tana mutsuke ido saukar ruwa taji a bayi yasa tagane da mutum a toilet din……Bakin toilet din ta iso tace sarah sarah wacce ake kira da sarah tace meye,lily tace ohhh meye ko bari inshigo ciki zaki gane meye sarah tace dan Allah karki shigo kewai ko kunya bakiji ki kalli mutum zindir,lily tace ehhhh a haifeki gabana kicemun haka za'ayi maki aure ai kije gaban wani katon zir mezangani inba shegen nononki ba mai kama da lemun tsami……..Inda sabo sun saba kullum fada kamr kaji amma yan uwane masu son junansu dole dama a samu irin hayaniyar nan ta sako da sako tana bikin mirror sarah ta fito daure da towel tace lily me kikace uwaki nace a tare suka kwashe da dariya……..Ba uwaki zakice ba uwamu zakice banza kawai kinsan nace maki 9 fa ki tasheni ashe baki tasheni ba saida naji sababin mama na farka har 12 tayi inata bacci,ke waye zaki ba sakon tashin ki,na tasheki wlh kikaki tashi nikuma na kyale ki…….Dagaske kike wai ni wlh banji ba kai Allah ya yayeman wannan bacci Abby dai yace babanmu na biyo wai idan yana bacci baisan inda kanshi yake ba,ummm yanzu dai ki shiga wankan kafin mama ta dawo wlh,lily ce ta matso kusa da sarah tace yar kanwata kinsan me?bansani ba wlh kuma banso inji danke ba alheri zaaji da gurinki ba kullum bala'i……..Dalla ba wannan ba,bari dai in fito wankan mu tattauna masoyiyar suka ba juna hannu suna tafawa raff kai daga ganin wannan soyayyar dake tsakanin su ta ginu tun yarintar su gwanin sha'awa abunsu…….A parlour lily ta samu sarah da ya adam suna kallon tv kallo daya tayima gefen ya adam ta dauke kanta shima haka,da salon tsokanar fada ta canza murya sarah baby i want tall to you please can you came?ta kalli sarah tana wani irin fari da idanu a ran sarah tace nashiga ukku dangerous ta fito fa😂😂😂💔 Inajinki sarah kawai tace har lily tayi gaba ta dawo tace bakiji me nace ba?can you came?ko bakijin turanci ne ki taso sirri zamuyi ko dole sai na tsaya tsakiyar parlour na fadamaki sirri na kowa baki ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters22
premium0
01

Abinda zuciya ke so page 1

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
02

Abinda zuciya ke so page 2

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
03

Abinda zuciya ke so page 3

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
04

Abinda zuciya ke so page 4

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
05

Abinda zuciya ke so page 5

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play