A DAREN AURENAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

A DAREN AURENA

  • 1views
  • 12chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

HAUSA NOVELS WRITER

More from @maryamstar248

Sample · Introduction

A DAREN AURENAبسم الله الرحمن الرحيم.Ranar juma'a da misalin ƙarfe hudu na yamma, wani matsaikaicin gida ne wanda akaiwa sabon fenti da sai kyalli gidan ke yi da daukar ido, yayinda yara ƙanana da matasa keta faman danna kawunan su cikin gidan su na shigewa, ganin nima zasu barni a tsaye yasaka na bi bayan ayarin wasu yan mata da suka nufi ƙofar gidan za su shiga, nima bin bayansu na yi muka shige atare.Madaidaicin tsakar gidan cike ya ke da mutane, yayinda hayaniya ke tashi kamar ana fada, a gefe guda kuma wa ta matashiyar budurwace sai cika ta ke ta na batsewa tare da hura ɗan karamin kyakkyawan hancinta ta na tunzuru baki gaba.Muryar wa ta mata na ji ta na fadin."Na rantse da izo sittin tsarkakakke idan na yarda ZULAIKA tabar gidannan da nufin aure ba tare da ambiya ni kuɗina ba shegiya uwata Talatu ta haifeni, na fadi na kuma wallahi ko an daura aure nan ne rakazo daukar amarya sai...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters12
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play