5STARS CHRONICLE Book 3 VIXEENFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

5STARS CHRONICLE Book 3 VIXEEN

  • 1views
  • 51chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

NobleWriter

More from @xayyeesherthulhumaerath

Sample · CHAPTER 1

VIXENNa mutu cikin rayuwa ba adadi.Na tsani kaina.Kuma ina jin tsanar kowa ma a duniya.Ji nake rayuwata ba ta da wani amfani domin kuwa ko da tana da amfanin ma sai dai ga masu zalunta ba dai a gare ni ba.Cikata shekara goma a rayuwa ya rusa mun duk wani tunani da farinciki, har ma da burina.Babu abun da na sani illa rayuwar shaye-shaye.Da kuma abun da ke kasance tsakanin namiji da 'ya mace.Ana zalunta a boye kuma bani da damar bayyanarwa.Makaranta ta zame mun wajen zuwa in yi kuka ba dai karatu ba.Kanin Mahaifiyata shi ne silar komai.Ya mayar da ni babbar mace don dole domin Kusantata kawai yake aduk lokacin da yaso.Da nai kokarin sanar da mahaifiyata sai ta nuna mun rashin amincewarta ga hakan, har ya kai ga ta sanar da shi kan cewa ya hukuntani.Haka suka hadu suka mun duka, a karshe ya rada mun cewa in har na kuskure na kara gigin sanar da wani hakan ba ma ni kadai ba hatta iyayenawa zai iya hadawa ya kashemu.Rayuwata ta kara mun zafi.Amma babu wanda ya damu da ya nake ina lafiya? Meke damuna!Wanda har ya kai ga Kawayena na makaranta sun fara fahimta.A karshe suka jani cikinsu tare da gabatar mun da shaye-shaye matsayin maganin kowacce Matsala.Da hakan na fara har ya kai ga na zarce su a harkar.Ya kai ga har satan na Kawuna nake a gida ina sha.Karshe da ya fahimta da kanshi ya ke kara daurani hanyar sha har ma na zamewa Kawayena Dilar da ke saida masu cikin makaranta.Yanzu shekarata goma sha Uku a duniya na fara ganin canji a yanayi jikina, bayyanar girma da tunbina ya yi,hakan ya tabbatar mun da cewa ciki gareni.Mahaifiyata da Mahaifina sun jima da fahimta amman sun gagara tankawa saboda tsaro da son abun duniya.Ya ake so in rayu?Bayan kullum ina kara rayuwa tare da kara jin tsanar kaina ne?KHADEEJA (Deejerh)Australia★★★End of Three Months Conversation Zoom Meeting.5Stars."Ma Sha Allah Welcome all, fatan kowa na lafiya?"Khalil ya fada.Farouk ne ya yi saurin Faɗin, "Alhmdu Lillah We are all fine."Ya karasa maganar yana kallon Haiydar kafin ya ce, "Wai ina Gimbiya ne? Tunda an hanani cewa tawa."Haiydar ya yi Murmushi kafin ya ce, "Kun kusa ai kai zan tambaya."Dukansu suka yi dariya.Zahra na fadin, "Madam na cen tana fama da babynta na san shiyasa baza ma ta sauraremu ba."Duk maganar nan da suke Deejerh ce kawai bata yi magana ba,ga dukkan alamu ma hankalinta na wani wajen ta tafi duniyar tunani.Farouk dauke da plate a hannu ya na cika baki ya ce, "Ina ga zamu iya fara yanzu ko? ."Zahra tai dariya, "Eheen Food Master tunda ka rike abun tabawa ai dole hali dai ba zai canja ba.Khalil ya ce, "Zaku fara ko, muyi muyi asan matsaya domin kusan lokacin barcina ya yi ba sauraren ku zan yi ba, fatan komai na tafiya daidai,ko akwai wani mai fuskantar wata matsala?"Kowa ya amsa da ba komai fuska a sake cikin yanayin Farinciki, Khalil ya kalli Deejerh da har lo...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters51
premium24
28

CHAPTER 26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

CHAPTER 27

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

CHAPTER 28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

CHAPTER 29

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
32

CHAPTER 30

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

CHAPTER 31

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
34

CHAPTER 32

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
35

CHAPTER 33

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
36

CHAPTER 34

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
37

CHAPTER 35

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
38

CHAPTER 36

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
39

CHAPTER 37

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
40

CHAPTER 26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
41

CHAPTER 27

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
42

CHAPTER 28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
43

CHAPTER 29

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
44

CHAPTER 30

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
45

CHAPTER 31

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
46

CHAPTER 32

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
47

CHAPTER 33

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
48

CHAPTER 34

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
49

CHAPTER 35

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
50

CHAPTER 36

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
51

CHAPTER 37

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play