ASHE HAKA SO YAKEFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

ASHE HAKA SO YAKE

  • 1views
  • 42chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

NobleWriter

More from @xayyeesherthulhumaerath

Sample · FREE PAGE-1/2

_*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_SATURDAY 12:10pm 5/06/2021*AMINU KANO INTERNATIONAL AIR PORT*Wani matashin saurayi na hango tsaye ga dukkan alamu saukarsa a jirgin kenan, fuskarsa cike take fal! Da walwala. Rufe idanunsa ya yi yana me sheƙar ƙamshin ƙasar ta shi cikin jin daɗi ya furta, "Alhamdu Lillah."Zuwan wani bawan Allah ne ya sa shi bude ido, "Barka da zuwa Yallaɓai."Murmushi ya yi kawai ba tare da ya ce komai ba.Cikin sauri ya ja akwatin da ke gefensa suka karasa inda ya yi parking motar, da sauri ya buɗe masa motar sai da ya shiga kan ya aje akwatin a baya.Kasancewar Yasan *FU'AD* bai son gudu a mota a hankali yake tuƙin, ganin shiru ya yi yawa yasa shi fara magana, "Ranka ya daɗe gaskiya mun yi matuƙar kewarka a fada, musamman mu da muke ma'aikata. Ina ga su Hajiya Babba kuma, balle ace mai martaba da kullum maganarsa kenan *YAREEMA FU'AD*. Ranka yadaɗe fatan dai ka dawo kenan ba za ka kuma koma wa ba, domin yau ba iyaka fada ba gabaɗaya ilahirin birnin Kano sun shirya tarban adalin shugaba."Duk maganar nan da Ado driver ke yi FU'AD bai ce ƙala ba sai murmushi da ke bayyana a fuskarsa har cikin ransa farinciki yake ji na musamman, yau ga shi a kasarsa yana kallon al'umma. Gani yake tamkar wata sabuwar duniya ya shigo, ashe haka ake rayuwa a kasata? Abin da yake Tambayar kansa kenan yayin da yake ta kalle-kalle ta windown motar. "Tabbas ni'ima na inda al'umma take ina son kasata, Kuma ina alfahari da ita a ko ina."A zuciyarsa yake duk maganganun nan.Ado ne ya ƙara fargar da shi ta hanyar faɗin, "Yallaɓai gaskiya na ji daɗin dawowarka ba kaɗan ba wallahi ka...FU'AD ya katse shi da faɗin, "Oh Ado har yanzu kana nan da wannan surutan naka, ba ka gajiya da magana ne wai?"Kai ya fara sosa wa tare da faɗin, "Ah yallaɓai ai maganar ce akwai daɗi musamman ga mutanen ƙwarai irin ku."FU'AD ya yi murmushi, "To na ji, yanzu dai kalli gabanka na zaƙu inje ga fada."Ba yadda Ado Driver ya iya haka ya yi shirun nan dole, tafiya suka ci gaba da yi cikin kwanciyar hankali, kwatsan go-slow ya tsayar dasu, ko a jikin FU'AD tamkar a kunna ma shi T.V haka ya dasa idanunsa ga kallon titin da mutanen da ke ta shawagi a wajen.Kamar an ce ya juya, karaf! Idanunsa suka yi tozali da wata matashiyar budurwa da aƙalla ba za ta wuce shekara ashirin ba a duniya, fitowa ta yi daga cikin NAPEP. Da ka ga yanayin kayan da ke jikinta ba tare da an ce komai ba za ka fahimci cewa 'yar talakawa ce, tsallaka wa ta yi kamar za ta ci gaba da tafiya, wani tsoho ta rike wa hannu tana sakin murmushi. Tsallakar da shi ta yi, sannan ta ce: "Baba ka daina fita kai kaɗai kaji, ka ga tsufa ya fara kama kaeYa ce: "Na gode 'yar nan Allah ya yi miki albarka, Allah biya miki dukkan bukatunki na alkairi duniya da lahira,l. Allah yasa ki gama da iyayenki lafiya, sannu 'yar albarka inSha Allah rayuwa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters42
premium26
17

CHAPTER 17

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
18

CHAPTER 18

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
19

CHAPTER 19

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
20

CHAPTER 20

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
21

CHAPTER 20

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

CHAPTER 21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
23

CHAPTER 22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

CHAPTER 24

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

CHAPTER 26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

CHAPTER 28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
27

CHAPTER 27

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
28

CHAPTER 29

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

CHAPTER 30

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

CHAPTER 17

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

CHAPTER 18

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
32

CHAPTER 19

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

CHAPTER 20

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
34

CHAPTER 20

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
35

CHAPTER 21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
36

CHAPTER 22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
37

CHAPTER 24

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
38

CHAPTER 26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
39

CHAPTER 28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
40

CHAPTER 27

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
41

CHAPTER 29

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
42

CHAPTER 30

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play