Makauniyar HanyaFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

Makauniyar Hanya

  • 1views
  • 39chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hausa fiction writer and storyteller | Author of Baƙar Ƙaddara | Dedicated to sharing stories that inspire and entertain.

More from @hindatuauwal

Sample · Chapter 1

    🌒 MAKAUNIYAR HANYA 🌘     ✨GABATARWA✨DAMUWA!Kai  tsaye zamu iya kiran damuwa da baƙin ciki. Wanda yake addabar zuciyar duk mutumin dayake ɗauke dashi.Damuwa ko Baƙin ciki kan samune ta ɓangarori uku.Damuwa ko Baƙin cikin daya sameka yanzu.Wani yarigada yasameka har yakaima yema rayuwarka illah da ciwo me zafi.Se wanda kakeda yaƙinin nan GABA zesameka.Duk irin wannan nau'in damuwan idan yasameka to bakada burin dayawuce samun mafita. Sedai dayawan mutane basusan yanda zasu magance damuwoyin suba, sekaga suna ƙarama kansu da kansu damuwa batareda sun saniba saboda rashin sani.Arayuwan da muke ciki ayanzune zakaga mutum na magance damuwanshi tahanyar saɓon Allah ko jin kiɗe-kiɗe da waƙe-waƙe, ko tahanyar shan kayan maye.Summan tada abinda ubangiji ya'aiko fiyayyen halitta dashi wato alqur'ani.Itadai wannan littafi megirma tana wanke zuciya sannan tasan yamata natsuwa da kwanciyar hankali.Se tafiya nakeyi baku tambayeni tayayane mutane suke ƙarama kansu damuwa tahanyar magance damuwoyinsu da saɓon Allah ba!Dafari dai kuyi hankali da shaiɗanun cikin mutane. Sune irin mutanenda bazasu taɓa barinka ka aikata alkhairiba matuƙar karataya al'amuranka ainuwar umarni ko shawarinsu sema sujefaka a makauniyar hanya.    Me'ake nufida MAKAUNIYAR HANYA? Wani hali zaka shiga alokacinda kafarga da shaiɗani/shaiɗaniyar da shawara ko umarninsa yasakaka a makauniyar hanya? Shin mutanen da suke tare dakai zasu cutu suma?Kash! Kun barni naƙara zarcewa ban baku amsar tambayanku na bayaba.Domin jin amshoshin tambayoyinku damawasu hanyoyin magance damuwoyinku tahanyar daya dace batareda kun faɗa makauniyar hanya ba seku biyoni cikin wannan labarin mesuna MAKAUNIYAR HANYA!______    __________________________🌒 MAKAUNIYAR HANYA 🌘🌓اءمى الطريق 🌘♏ HINDATU AUWAL AMANAR SADI-SAKHNA 🥰 BOOK ONE     ✨ CHAPTER 1✨*SAIDI GOVERNMENT GIRLS SOKOTO STATE*    *B.G.C HOSTEL*Wani irin shirune ke zagayeda ɗakin. Bakajin sautin komai, dai dai da numfashi ahankali suke fitarwa, baka ganin komai acikin ƙwayannin idanunsu se zallan tsoro da tashin hankalin da yagama cika kowani lungu da saƙo na jikinsu."Tass! Tass! Tass.....!"Ƙarar bindigar dake kuma ɗimau tasu yacika kunnuwansu.Ƙara lafewa sukayi akan gadajensu, wani irin yanayi daya girmi tashin hankali na kuma cikasu. Allah ne kaɗai masanin hankalinda zukatansu ke ciki awannan lokacin se kuma mutuminda yatsinci kanshi acikin garin da masu faɗan aƙidanci kan dinga yawan hatsaniya da kashe kashen rai suna mai uwa da wabi.Numfashi mai kauri tashaƙa, ƙirjinta na ɗagawa da nauyi mai girma. Zuciyarta ciwo take mata, tana zubda jini kamar dabban da aka tsire da mashi.Ba tsoro takejiba kamar room mate ɗinta, hankalinta be tashi akan makomar rayuwar taba,...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters39
premium14
26

BOOK TWO CHAPTER 1&2

Premium
Updated a month agoAvailable now
27

BOOK TWO CHAPTER 3&4

Premium
Updated a month agoAvailable now
28

BOOK TWO CHAPTER 5&6

Premium
Updated a month agoAvailable now
29

BOOK TWO CHAPTER 7&8

Premium
Updated a month agoAvailable now
30

BOOK TWO CHAPTER 9 & 10

Premium
Updated a month agoAvailable now
31

BOOK TWO CHAPTER 11 & 12

Premium
Updated a month agoAvailable now
32

BOOK TWO CHAPTER 13 & 14

Premium
Updated a month agoAvailable now
33

BOOK TWO CHAPTER 15 & 16

Premium
Updated a month agoAvailable now
34

BOOK TWO CHAPTER 17 & 18

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
35

BOOK TWO CHAPTER 19 & 20

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
36

BOOK TWO CHAPTER 21&22

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
37

BOOK TWO CHAPTER 23 & 24

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
38

BOOK TWO CHAPTER 25 & 26

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
39

BOOK TWO END

Premium
Updated 20 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play