Wutar ƙaiƙayiFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Wutar ƙaiƙayi

  • 1views
  • 27chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

PAGE 1     Kawo wutar nefa ya haddasawa jikina karɓar baƙon yanayi, na sanyin iskar fankar da ta fara falfala gudu, hakan ne ya ƙwato ni daga hannun ɓarawon da ya shammace ni ya tafi da ni, duk kuwa da burin yaƙin da na yi da shi, firgigit na yi juyi a kan makeken gadona, zuciyata cike da fatan na ga angona kwance a gefena, burina bai cika ba, don kuwa wayam na ga makwancin nashi, 'Salman bai dawo ba kenan?' Na yi tambayar a zuciyata, tsam na sakko daga gadon, na je bakin windona wanda yake ta waje, na buɗe na yaye labulen, barikin namu ya yi tsit idan ka cire haushin karnuka da yake tashi, duk da ba baƙon abu ba ne amma yakan ba ni tsoro, hasken fitulun sola nake kallo wanda ya haske gidajen maƙota, wanda wannan bai ƙara mini komai ba sai ƙuncin zuciya, sakamakon tuna duk mazajensu suna gida tare da su, ko kuma suna da masaniya a kan ƙwaƙƙwaran dalilin rashin kwana...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters27
premium17
11

Chapter 11

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
12

Chapter 12

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
13

Chapter 13

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
14

Chapter 14

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
15

Chapter 15

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
16

Chapter 16

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
17

Chapter 17

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
18

Chapter 18

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
19

Chapter 19

Premium
Updated 3 days agoAvailable now
20

Chapter 20

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
21

Chapter 21

Premium
Updated 3 days agoAvailable now
22

Chapter 22

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
23

Chapter 23

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
24

Chapter 24

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
25

Chapter 25

Premium
Updated a day agoAvailable now
26

Chapter 26

Premium
Updated a day agoAvailable now
27

Chapter 27

Premium
Updated a day agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play